Lahadi, 27 Maris, 2022

Labaran 27 - 03 - 2022
- Ƙasar Misra a koda yaushe buƙatar ta shi ne gabatar muhimman ƙalubalen da Afirka take fuskanta a tarukan ƙasa da ƙasa.
- Shugaban ƙasa ya buƙaci da a haɓaka fannin gine-gine na ƙasa ta hanyar amfani da fasahar zamani.
- Shugaban ƙasa: muna ƙoƙarin ganin mun rage wahalhalun jama'a sakamakon halin da duniya ke ciki.
Leadership Hausa
- Dan Majalisa Ya Biya Wa Marayu 2500 Kudaden Makaranta A Kaduna.
- Tarihi: Ko Kun San Sabon Shugaban APC Na Kasa Abdullahi Adamu?
- Buhari Ya Daidaita Jam’iyyar APC.
- Gwanayen Da Suka Lashe Gasar Musabaka Ta Kasa.
- Sunayen Sabbin Shugabannin Jam’iyyar APC Na Kasa.
Aminiya
- Abba Gida-Gida Ya Koma Jam’iyyar NNPP.
- Sanata Abdullahi Adamu Ya Zama Sabon Shugaban APC Na Kasa.
- Yadda Za A Yi Amfani Da Ganyen Shayi A Fata.
- Za A San Makomata Bayan Gasar Cin Kofin Duniya —Messi.
- Koriya Ta Arewa Na Fuskantar Barazana Kan Gwajin Makami Mai Linzami.
- Dan Majalisa A Amurka Ya Rasa Kujerarsa Saboda Dan Najeriya.
- Babu Gwamnatin Da Ta Taba Rayuwar ’Yan Najeriya Irin Ta Buhari – Abdullahi Adamu.
- Dokta Mariya Bunkure: Fafutuka Wajen Sama Wa Mata Ilimi Tun Daga Tushe.
Voa Hausa
- Abdullahi Adamu Da Akasarin ‘Yan Takarar Shugabancin APC Sun Yi Nasara Ba Tare Da Kada Kuri’a Ba.
- Sanata Abdullahi Adamu Ya Zama Sabon Shugaban APC A Najeriya.
- Batun Sayar Da Gurbataccen Man Fetur Bai Kusan Karewa Ba A Najeriya.
- ECOWAS Ta Gudanar Da Taro Game Da Takunkumin Da Aka Saka Wa Mali.
- Mahukunta A Nijer Sun Saki Fursinonin Siyasa.
Premium Times Hausa
- HOTONA: Yadda Ƴan Bakwai ɗin APCn Kano suka tada kura a filin taron gangamin APC a Abuja.
Legit.ng Hausa
- Taron APC: Jerin sunayen sabbin zababbun shugabannin APC na kasa 77.
- Da ɗuminsa: Babu gwamnati da ta taɓa rayuwar ƴan Najeriya kamar ta Buhari, Adamu.
- Da dumi-dumi: Abba Gida-Gida ya sauya sheka daga PDP zuwa NNPP.
- Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Abba Gida-Gida ya fice daga jam'iyyar PDP.
- Shugabancin 2023: Okorocha ya ce ya kamata Tinubu ya hakura ya bar masa tikitin APC.
- Babban taron APC: Bidiyon shugaba Buhari yayin da ya isa wajen rantsar da shugabannin APC na kasa.
- Zamfara da Borno sun zama sakaru, sun lashe gasar karatun Alkur'ani Izu 60.
- Gangamin taron APC: Buhari ya aika gagarumin sako ga Adamu, Omisore da sauran zababbun shugabanni.
- Badakalar kwalin NYSC: Kullun sai na yi kuka har tsawon watanni uku, Tsohuwar ministar Buhari.
- Ku Bani Kuɗi Kawai, Ba Kujerar Shugaban Ƙasa Na Ke So Ba, Amaechi Ya Faɗa Wa Magoya Bayansa.