Labaran 27 - 09 - 2020
Lahadi, 27 Satumba, 2020
Labaran 27 - 09 - 2020

Labaran Misra

 • Mali: Bah Ndaw ya sha rantsuwa a matsayin shugaban rikon kwarya na watanni 18.
 • Al-sisi: Kogin Nil ba mallakar wani bangare ba ne, ruwansa a ga Misra daidai yake da rayuwa, muna nan akan bakanmu na neman samun daidaituwar makomar siyasa a Libiya.

 

rfi.fr/ha

 • 'Yan ta'adda sun halaka jami'an sa kan Burkina Faso sama da 100 cikin watanni 8.
 • Buhari ya yi Allah-wadai harin Boko Haram kan gwamnan Borno.
 • 'Yan sanda sun kama mutane 5 da suka yi wa yarinya fyade a Bauchi.

 

Leadership A Yau

 • Yunkurin Tsaida Nijeriya Cak! Kungiyar Gwamnoni Ta Nemi NLC Ta Janye Batun Yajin Aiki.
 • Tabarbarewar Tsaro A Nijeriya: An Kashe Maciji Ba A Sare Kanshi Ba.
 • Gwamnan Gombe Zai Hada Kai Da Ministar Mata Don Dakile Cin Zarafin Mata Da Yara.
 • Rasuwar Sarkin Zazzau Ta Firgita Al’umma –Inji Ado Mai Buhu.
 • Korona: SIEC Yobe Ta dage Zaben Kananan Hukumomi.
 • Muhimman Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Sani Dangane Da Al’ada Da Daukar Ciki.
 • NDE Za Ta Horas Da Matasa Marasa Aikin Yi 1, 300 A Bauchi.
 • Me Ke Haddasa Mutuwar Matasa A Kududdufi A Kano?
 • FRSC Ta Gargadi Al’umma Kan Tafiya A Cikin Dare.
 • UNICEF Ta Horas Da Malaman Asibiti 40 Matakan Kariya Daga Cutar Korona A Jigawa.
 • An Kaddamar Da Shirin Horas Da Malaman Asibiti 44 A Jihar Kwara.
 • Hukumar SUBEB A Jihar Kaduna Ta Fara Horas Ta Malaman Makarantu Hanyoyin Kariya Daga Cutar Korona.
 • Cutar Korona Ta Kama ‘Yan Wasan Kwara United.
 • Nijeriya Ta Nada Sababbin Masu Koyarwa.
 • Gwamna Ganduje Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Sarkin Zazzau Shehu Idris.
 • Gwamnonin APC Na Arewa Za Su Ja Zare Da Tinubu.
 • Kwankwaso Ne Madubi Kuma Jagorammu A Siyasa – Yusuf Ogan boye.
 • Makarantu Masu Zaman Kansu Da Suka Yi Rijista Da “NAPPS” Ne Za Su Samu Tallafin Korona – Maryam Magaji.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Na Shirin Tsunduma Yajin Aiki.
 • An Sake Kaiwa Tawagar Gwamnan Borno Hari.
 • Adadin Wadanda Suka Mutu a Ayarin Gwamna Zulum Ya Kai 30 – AFP.
 • Masarautar Zazzau Ta Mika wa Gwamna El Rufai Sunayen Mutum Uku – Rahotanni.
 • Yadda Dakarun Najeriya Suka Mayar Da Martanin Kisan Kanar Bako.
 • Sunayen Masu Neman Sarautar Zazzau Ba Su Zo Hannuna Ba – El-Rufai.

 

Premium Times Hausa

 • SARAUTAR ZAZZAU: An tafka Magudi da Siyan Kuri’u a zaben Sabon Sarki da masu zabe suka yi a Zariya – Gwamnatin Kaduna.