Labaran 27 - 10 - 2020
Talata, 27 Oktoba, 2020
Labaran 27 - 10 - 2020

Aminiya

 • Ta Rasa Ranta Yayin Wawason Kayan Tallafi A Kaduna.
 • Gwamna Wike Ya Sa A Zakulo ‘Yan Awaren BIAFRA A Ribas.
 • Na Yafe Wa Masu Zagi Na Kan Tallafin COVID-19 —Sadiya.
 • Bata-Gari Sun Fasa Shagon Mansura Isah A Kano.
 • Yadda Ake Fargabar Karancin Man Fetur A Abuja.
 • #EndSARS: Rarara Ya Saka Kyautar Motoci Da Kudade A Gasar Mawaka Kan Zaman Lafiya.
 • #EndSARS: Ganduje Ya Nemi Taimakon Rarara Da Ali Nuhu.
 • ‘Yan Boko Haram 16 Da ‘Yan Gudun Hijira 4 Sun Mutu A Musayar Wuta A Borno.
 • Fadar Shugaban Kasa Ta Kafa Kwamitin Gwamnoni 6 Don Inganta Rayuwar Matasa.
 • Gwamnati Ta Ba Da Tabbacin Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU/.
 • ‘Yan Adawa Ne Suka Sa Aka Kona Kadarori Na – Tinubu.

 

Leadership A Yau

 • Ku Dawo Da Kayan Da Kuka Sace Cikin Awa 72 – Gwamnan Osun.
 • Ministan Abuja Ya Bukaci A Cafke Da Gurfanar Da ’Yan Wawason Rumbuna.
 • Zanga-zangar EndSARS: Gwamna Buni Ya Yaba Wa Matasan Yobe.
 • Sojoji Sun Halaka ’Yan Ta’adda 16 A Borno.
 • Mun Fito Takara Ne Don Cigaba Da Hidimta Wa Karamar Hukumar Nasarawa – Shitu Marshal.
 • Zanga-zangar EndSARS: Za Mu Kare Dimukradiyyar Nijeriya – Janar Buratai.

 

Voa Hausa

 • #ENDSARS:Kungiyoyin Addinai Da Al’umma Sun Yi Gargadi.
 • JIBWIS Ta Koyawa Marayu, Matan Da Mazansu Su Ka Rasu Sana’o'i.
 • #ENDSARS: Matasa Sun Wawashe Kayan Abinci,Takin Zamani a Abuja.