Labaran 28 - 10 - 2021
Alhamis, 28 Oktoba, 2021
Labaran 28 - 10 - 2021

 • Ƙasar Misra ta halarci taron kwamitin kula da haƙƙin bil'adama na Afirka.
 • Ma'aikatar harkokin wajen Misra ta tabbatar da goyon bayan ƙasar ga ƙoƙarin da ƙasashen Afirka suke yi na yaƙar ta'addanci.
 • Shugaba Al-sisi ya sanar da ɗage dokar ta- ɓaci a dukkanin faɗin ƙasar Misra.
 • Ƙasar Misra ta yi kira ga dukkanin ɓangarori a ƙasar Sudan da su kai zuciya nesa tare da rungumar masalahar ƙasar.
 • Diya'u Rashwan: a halin yanzu ƙasar Misra ta rabu da ta'addanci kuma tana kusa da yin ban kwana da Annobar korona.

 

Leadership Hausa

 • An Yaba Da Gudummawar Shugaban Jami’ar MAAUN, Farfesa Gwarzo Kan Bunkasar Ilimi A Arewa.

 

Aminiya

 • Shan Miyagun Kwayoyi Na Bukatar Tsattsauran Hukunci —NDLEA.
 • Kwanan Nan Za A Fara Kashe Kudaden Najeriya A China.
 • Wani Saurayi Dan Acaba Ya Mayar Da N20m Da Ya Tsinta.
 • Boko Haram Ta Mayar Da Masana’antar Bom Dinta Kaduna.
 • An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato.
 • Tsarin Makarantun Tsangaya Jiya Da Yau.

 

RFI Hausa

 • Buhari ya yi wa 'yan Najeriya addu'a a Ka'aba.

 

Labarai 24

 • Rashin Tsaro: Kiristoci Za Su Gabatar Da Addu’a Ta Musamman.

 

Hutudole

 • Farashin sufuri ya tashi da kashi 41 cikin 100 a biranen Najeriya – Hukumar Kididdiga ta Kasa.
 • An tsige Nuhu Abok Ayuba, kakakin majalisar dokokin jihar Filato.
 • Hotuna yanda shugaba Buhari yayi aikin Umrah.
 • Yan bindiga sun kai hari a jihar Zamfara, inda suka kashe mutane 7 tare da sace dabbobi 1,500.
 • Bidiyon yanda shugaba Buhari ya je sallar Magriba a Masallacin Annabi(SAW).
 • Duk shekara ana samun karuwar mutane Miliyan 5 a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya.

 

Legit.ng

 • Gwamnatin tarayya zata karbi bashin N290bn don samarwa yan Najeriya ruwan sha.
 • Dan takarar gwamna ya sharɓi kuka a bainar jama'a yayin yaƙin neman zaɓe a Anambra.
 • Lantarki ta hallaka wani matashi yayin da yake satar wayoyin wuta a Kano.
 • Yadda yan majalisun PDP da APC suka fafata wajen tsige shugaban majalisar dokokin Filato.