Labaran 28 -4- 2022
Alhamis, 28 Afirilu, 2022
Labaran 28 -4- 2022
Labaran 28 -4- 2022

AMINIYA:

 • ‘Dole Gwamnati Ta Kara Himma Don Kwato Fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna-Abuja’.
 • Kwamishinoni 11 Sun Ajiye Mukaminsu A Sakkwato.
 • EFCC Ta Mika Wa Amurka Dan Najeriya Da Ya Damfari Baturiya.

RFI Hausa

 • Afrika ta Tsakiya za ta fara cin Bitcoin a hukumance.
 • Mali ta ce sojojin Faransa na yi mata leken asiri.
 • Sojojin Burkina da Guinea sun nemi karin lokacin shirya zabe.
 • Liverpool na gab da kaiwa wasan karshe na gasar zakarun Turai.
 • PSG ta shirya sayar da Neymar kan fam miliyan 76.

 

Leadership Hausa

 • ‘Yan Siyasa Ku Zo Mu Hada Hannu Da Juna Mu Yaki Matsalar Tsaro —Buhari.
 • Majalisar Adamawa Ta Kwace Kujerar Dan Majalisar Da Ya Sauya Sheka.
 • Kasar Sin Na Kokarin Kare Ikon Mallakar Fasaha Na Kamfanoni Masu Jarin Waje.
 • Rikici: Gwamnatin Bauchi Ta Sanya Dokar Hana Zirga-Zirga A Gudum Hausawa.
 • An Dakatar Da Shiga Rawdah Daga Daren Yau 27 Har Zuwa 2 Ga Shawwal.

 

PREMIUM TIMES HAUSA

 • ‘Yan sanda sun rufe kasuwar Mammy dake a jihar Yobe saboda fargabar tashin Bam.
 • Sanata Ɗanbaba ya yi sallama da PDP, ya tsindima APC.
 • Daidai da sakan ɗaya ban taba dakatar da gwagwarmayar zanga-zangar ceto ƴan matan Chibok – Hadiza Bala.

 

DW Hausa

 • Bundestaga za ta yi muhawara kan Ukraine.
 • Gwamnati ta fasa biyan albashin malaman jami'o'in Najeriya.
 • Antonio Guterres zai ziyarci Butcha.

 

VOA Hausa

 • Kwamitin Taron Zaman Lafiyar Jihar Tilabery Ya Damka Wa Shugaban Kasa Rahoton Ayyukansa.
 • A wannan shekarar An Samu Tururuwan Alhazai Da Dama Da Suka Je Umrah.
 • An Yi Jana’izar Mutanen Da Suka Mutu A Gobarar Haramtacciyar Matatar Mai A Imo.
 • ‘Yan uwan Wadanda Aka Sace A Jirgin Kasa Na Neman A Kai Musu Dauki Bayan Bayyanar Sabbin Hotuna.
 • Rundunar Tafkin Tchadi Ta Kaddamar Da Farmakin Bai Daya Mai Take Operation Lake Sanity.
 • Gwamantin Kaduna Ta Gargadi Al’umma Yayin Da Za a Gudanar Da Bukukuwan Sallah.

 

Legit.ng Hausa

 • NDLEA ta kwace kwayoyin Tramadol na 2.3m, 396Kg na Codeine a Kaduna.
 • Kaduna: 'Yan sanda sun yi ram da 'yan ta'adda 2 dauke da miyagun makamai.
 • Yan bindiga sun kai hari gidan na hannun daman Buhari a jihar Kano.
 • Gwarzon Dimokradiyya: Za a karrama shugaba Buhari da babbar lambar yabo.