Alhamis, 29 Afirilu, 2021

- Al- sisi: Bikin tunawa da Nasarar Ranar Goma ga watan Ramadan yana bayyana ƙwarewar sojojin Misra wajen murƙushe mustahili.
- Shukry ya gana da shugaban ƙasar Tunusia domin bayyana masa matsayar ƙasar Misra game da madatsar ruwan Nahda.
Premium Times Hausa
- Ku kare kanku daga ‘Yan bindiga, amma kada ku karya doka – Gwamnatin Zamfara.
- Najeriya ta shiga tsaka-mai-wuya saboda arankatakaf din ribar fetur ta tafi wajen biyan tallafin mai, ‘subsidy’.
- MAJALISAR KADUNA TA DAGULE: An kori tsohon shugaban Majalisar, Aminu Shagali daga majalisar kwata-kwata, an dakatar da wasu hudu.
Legit.ng
- Sunaye: Dubun 'yan bindigan11 dake basaja a matsayin makiyaya a Oyo ta cika.
- Karancin mata: Ana shirin warewa Mata kujeru fiye da 100 a Majalisar Tarayya da Jihohi.
- Dan majalisa ya gwangwaje mazabarsa da kyautar miliyan 50 na azumi, ya gigita jama'a.
- 75% na ɗaliban jami'ar Jihar Kaduna KASU zasu bar makarantar Saboda ƙarin kuɗi, ASUU.
- Sojojin Kamaru sun kaiwa 'yan Najeriya dauki, sun sheke 'yan Boko Haram a wani kauye.
- Boko Haram Ta Kai Hari Kan Sansanin Soji A Borno, Ta Lalata Komai, Cewar Rahoto, Sojoji Sun Maida Martani.
- Ina da Kwarin Gwiwa Najeriya Za Ta Shawo Kan Matsalolinta, in ji Obasanjo.
Leadership A Yau
- Shirin Rage Talauci A Nijeriya Zai Kankama Yayin Da Aka Amince Da Shi.
- Sarkin Karaye Ya Amince Da Nadin Abba Chiroma Sabon Dagacin Rimin Gado.
- Musulmi Su Kara Azamar Tallafa Wa Marayu – Farfesa Tajoddin.
- Gwamna Buni Ya Bukaci Daukar Tsauraran Matakan Tsaro A Yobe.
- Mu Ci Gaba Da Bin Hakkokin Malamai A Sabon Gari- Kwamared Bomo.
- Hukumar Zakka Ta Kano Ta Raba Naira Miliyon 10 Ga Mabukata.
Aminiya
- Mutumin Da Ya Jagoranci Sace Daliban Kankara Ya Yi Tuban Muzuru.
- Geidam: Gwamnan Yobe Ya Ziyaraci Sarkin Kano.
- Yadda Ake Tsangwamar Fulani A Sansanin Gudun Hijira.
- Dole A Yi Asusun Musamman Don Yakar Ta’addanci.