Labaran 29 – 04 – 2022
Jummaʼa, 29 Afirilu, 2022
Labaran 29 – 04 – 2022
Labaran 29 – 04 – 2022

Aminiya

 • ’Yan Bindiga Sun Saki Hoton Jaririyar Da Fasinjar Jirgin Kasan Abuja Ta Haifa A Hannunsu.
 • Tahir Fadlallah: Mai Otal Din Tahir Guest Palace Da Ke Kano Ya Rasu.
 • Zaben 2023: Za A Fara Tantance ’Yan Takarar PDP.
 • Sai An Kula Da Hakkin Marayu Najeriya Za Ta Zauna Lafiya — Sheikh Bala Lau.
 • Shirye-Shiryen Sallah: ’Yan Kasuwar Kano Na Kokawa Da Karancin Ciniki.
 • A Fara Duban Watan Sallah Daga Ranar Asabar – Sarkin Musulmi.
 • Masu Kwacen Waya Sun Raunata Ma’aikaciyar Daily Trust A Kano.
 • An Zabi Mohamed Salah Gwarzon Kwallon Kafa Na 2022.
 • Ganin Wata Da Abubuwan Da Ya Kamata A Sani A Kai.
 • ’Yan Sandan Isra’ila Sun Jikkata Falasdinawa 42 A Masallacin Birnin Kudus.
 • 2023: An Saya Wa Tinubu Fom Din Takarar APC Kan Miliyan N100m.
 • Harin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Masallacin Afghanistan.

 

Premium Times Hausa

 • Mutanen garuruwan Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe na yin kaura saboda azabar hare-haren ‘yan bindiga.
 • FARMAKIN JIRGIN ƘASA A KADUNA: Ɗaya daga masu ciki biyun da aka yi garkuwa da su ta haihu a sansanin ‘yan ta’adda.
 • 2023: Dokar Najeriya ta haramta wa Jonathan sake zama shugaban ƙasa faufaufau – Femi Falana.
 • BA A BORI DA SANYIN JIKI: Ken Nnamani ya fito takarar shugaban ƙasa a APC, ya karaya da farashin fam ɗin naira miliyan 100.
 • KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito.
 • Sanata Uba Sani ya sayi fom ɗin takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar APC.
 • 2023: Tuni har na samu ƙuri’u miliyan 11, ciko kawai na ke nema a wuce wurin -Atiku.
 • Yaduwar cutar amai da gudawa a 2021 yayi tsanani fiye da na shekarar 2020 a Najeriya – WHO.

 

Leadership Hausa

 • Zhang Jun: Sin Aminiya Ce Ta Gaskiya Ga Kanana Da Matsakaitan Kasashe.
 • Hajojin Afirka Na Matukar Jawo Hankalin Jama’ar Kasar Sin.
 • Gwamnatin Kano Ta Bayyana Jimaminta Kan Rasuwar Tahir Fadallah.
 • Rikicin Kanam: Gwamna Lalong Ya Yi Burus Da Kira-Kiraye Na – Laven.
 • 2023: Kwamitin PDP Ya Tantance Atiku, Anyim Da Saraki.
 • ‘Ya’yan Hon. Sha’aban Sun Hada Kudi Sun Saya Masa Fom Na Takarar Gwamnan Kaduna.
 • Bayern Munchen Ta Lashe Bundes Liga Karo Na 10 A Jere.
 • Za Mu Yi Biji-biji Da Man City A Gidanmu, Cewar Benzema.
 • Watakila Pogba Ya Gama Buga Wasa A Manchester United.
 • Masu Manyan Motoci Za Su Biya Tarar Naira Biliyan Daya Bisa Toshe Hanya A Neja.
 • An Cafke Mutum 3 Kan Zargin Yawon Banza A Abuja.
 • Kungiyar KDF Ta Raba Kayan Abinci Ga Magidanta 500 A Kebbi.
 • Maleriya: Mutum 10 Ke Mutuwa Duk Awa Daya A Nijeriya – Rahoto.
 • Gwamnatin Kano Na Daukar Kwararan Matakai Domin Tsaron Al’ummarta -Gawuna.
 • NNPC Ya Samu Lambar Yabon LEADERSHIP Ne Sakamakon Aiki Tukuru – Kyari.
 • ‘Yan Sanda Sun Cafke Mai Neman Gwamnan Ribas A Wuren Tantance ‘Yan Takarar PDP.
 • Daliban Chibok 2 Da Suka Kubuta Daga ‘Yan Boko Haram Sun Kammala Digiri Na 2.
 • Sojoji Sun Kubutar Da Mutum 848 Daga Masu Garkuwa, ‘Yan Ta’adda 1,158 Sun Mika Wuya A Borno.
 • Tunisiya Da Sin Sun Yi Bikin Mika Kwalejin Diflomasiyya Da Sin Ta Gina.

 

Voa Hausa

 • Jam’iyyar Adawa Ta PDP Ta Soke Takarar Wasu Mutane Biyar Daga Jihar Neja.
 • Majalisar Dattawan Najeriya Tana Gab Da Gyara Dokar Haramta Biyan Kudin Fansa Ga ‘Yan Ta’adda.
 • Wutar Lantarki Ta Hallaka Wasu Mutane A Gombe.