Labaran 29 - 07 - 2021
Alhamis, 29 Yuli, 2021
Labaran 29 - 07 - 2021

 • Shugaba Al-sisi: taɓa tsaron al'ummar Misra jan layi ne da ba wanda ya isa ya tsallaka shi.
 • Misra tana daga cikin ƙasashe 10 da suka fi gasa da juna a fannin ƙwarewar aiki a gabas ta tsakiya da arewacin Afirka.
 • Ministar masana'antu: ƙasar Misra tana matuƙar bayar da gudunmawa wajen haɓaka ayyukan haɗin gwiwa a Afirka.
 • Ƙungiyar tarayyar Afirka ta taya ƙasar Misra murnar shiga ƙungiyar dillancin magunguna ta Afirka.

 

Premium Times Hausa

 • Gwamnatin Bauchi ta fara kidayar karuwan jihar domin tallafa musu.
 • CUTAR HEPATITIS: Yadda Najeriya ke yi wa yakin dakile yaduwar cutar tafiyar hawainiya duk da kisar da ta ke yi.

 

Voa Hausa

 • An Mikawa Gidan Yarin Kirikiri ‘Yan fashin Tekun Da Aka Yankewa Hukuncin Dauri.

 

Legit.ng

 • An damke kasurgumin dan bindiga da aka dade ana nema a jihar Sokoto.
 • Hadimin Buhari ya yi wa PDP mugun baki, ya ce Jam’iyyar za ta shiga tsilla-tsilla kafin zaben 2023.

 

Leadership A Yau

 • Kotu Ta Wanke Zakzaky Kan Laifuka 8 Cikin Awa 8 Bayan Shekara 4.
 • Abin Da Ya Sa Buhari Ya Fi Son Zuwa Asibiti A Landan – Femi Adesina.
 • ‘Yan Sanda Sun Tabbatar Da Yi Wa Makiyaya Kisan Gilla A Taraba.
 • Sheikh Abduljabbar Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Kawo Tsaiko A Shari’arsa.
 • An Kaddamar Raba Kayan Kariyar Korona Ga Kananan Hukumomi 44 Na Kano.
 • Tsaro: Majalisar Fahimtar Juna Tsakanin Addinai Ta Kogi Ta Yaba Wa Gwamnati.
 • Kudin Da Bankuna Suka Zuba A Tattalin Arzikin Naira Ya Kai Naira Tiriliyan 24.23, In Ji CBN.
 • Kimanin Masarar Naira Biliyan 30 Aka Yi Asara Sakamakon Matsalar Tsaro A 2020 – Manoma.
 • Gwamnati Ta Zargi ‘Yan Nijeriya Mazauna Waje Da Taimaka Wa Nakasa Attalin Arziki.
 • Kasuwanci Na Raguwa Ne A Nijeriya Sakamakon Matsalar Tsaro – CBN.

 

Aminiya

 • Amurka Ta Fasa Sayar Wa Najeriya Jiragen Yaki.
 • Haramta Wa ‘Yan Canji Dala: Abin Da Ka Iya Biyo Baya.
 • Ofishin Akanta-Janar Ya Ciri N665.8bn Ba Bisa Ka’ida Ba.
 • Zulum Ya Yi Wa Matasa Masu Neman Aikin Soja Alawus A Duk Wata.
 • An Fara Kidayar Karuwai A Bauchi.