Labaran 29 - 11 - 2020
Lahadi, 29 Nuwamba, 2020
Labaran 29 - 11 - 2020

Voa Hausa

 • Boko Haram Ta Kashe Mutum 43 A Maiduguri.
 • An Yi Jana'izar Manoma 43 Da Aka Yi Wa Yankan Rago a Borno.
 • Abin Da ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Bude Iyakokin Kasar.
 • Najeriya Na Duba Yiwuwar Sake Bude Kan Iyakarta, Abin Da Ya Janyo Muhawara.
 • Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Najeriya Na Shirin Bayar Da Tallafi Kashi Na Biyu Don Tayar Da Komada.
 • 'Yan Bindiga Sun Fara Karbar Haraji a Wasu Kauyukan Sakkwato.
 • Kotu Ta Gindayawa Ali Ndume Sharuddan Beli.
 • Kungiyar Ministocin Kasashen OIC Ta Yi Nazarin Hanyoyin Yaki Da Ta'addanci.

 

Leadership A Yau

 • Muna Bukatar Naira Miliyan 81 Don Yi Wa Filin Wasa Na Abuja Kwaskwarima, Inji Minista.
 • Gwamna Zulum Ya Jagoranci Sallar Jana’izar Manoman Da Boko Haram Ta Kashe A Borno.
 • Shugaba Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Manoman Shinkafa A Borno.
 • Har Yanzu Babu Wata Yarjejeniya Ta Janye Yajin Aiki –ASUU.
 • Hatsarin Mota Ya Ci Rayukan Mutum 19 A Sakkwato.
 • Rundunar Sojin Sama Ta Yiwa Manyan Hafsoshin Ta 107 Karin Girma.
 • Ina Farin Ciki Da Inganta Rayuwar Matasa Sama Da 50,000—Dakta Yahaya Danjuma.
 • Kwalejin Kimiyya Ta Bida Ta Tantance Dalibai 120 Don Fara Karatun Digiri.
 • Gwamnatin Nasarawa Ta Karbi Tallafin Yaki Da Cutar Korona.
 • Matsalar Tsaro A Jihar Zamfara: Yadda Matakan Gwamna Bello Matawalle Ke Haifar Da Da Mai Ido.
 • An Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Kirkiro Ma’aikatar Kula Da Yankunan Da Ke Bada Wutan Lantarki (HYPPADEC).

 

Premium Times Hausa

 • Boko Haram sun kashe manoman shinkafa sama da 40 a gonakin su ranar Asabara jihar Barno.
 • KORONA: Mutum 110 suka kamu a Najeriya ranar Asabar.