Labaran 29 - 12 - 2020
Talata, 29 Disamba, 2020
Labaran 29 - 12 - 2020

 • Shugaban kasa ya kai ziyarar gani da ido zuwa ga ayyukan da ake yi a gabashin garin Alkahira, haka kuma ya bayar da umarnin kulawa sosai game da matakan kariya daga kamuwa da annobar covid-19.
 • Shugaba Al-sisi: Dole ne a sami yarjejeniya game da batun madatsar ruwan Nahda da zartar da ita zai zama wajibi.

 

Premium Times Hausa

 • Bamu da Korona a jihar Kogi kuma ba za mu bari a kakaba mana ita karfi da yaji ba – Gwamna Yahaya Bello.
 • Jami’an kula da lafiya 476 su ka kamu da Korona a Abuja.
 • Kusan kwanaki 200 kenan ba a sami koda mutum daya da ya kamu da Korona a jihar Kogi ba.
 • KORONA: Baya ga Legas, Filato da Kaduna ke da yawan wadanda suka kamu ranar Litini.

 

Voa Hausa

 • An Gudanar Da Zabe Mai Inganci A Jamhuriyar Nijar - CEN-SAD.

 

Leadership A Yau

 • Boko Haram Ta Halaka Uku Tare Da Garkuwa Da 40 A Wulgo.
 • Zulum Ya Katse Ziyara Bayan Kai Hari A Kauyukan Borno Uku.
 • APC Ta Kaddamar Da Shugabannin Rikon Kwarya A Jihar Sakkwato.
 • Gobara Ta Kona Shaguna A Babbar Kasuwar Potiskum.