Asabar, 30 Afirilu, 2022

Labaran 30 – 04 – 2022
Aminiya
- An Kama Mai Gadi Ya Fille Kan Gawa Zai Sayar.
- Amarya Ta Rataye Kanta A Zariya Saboda Auren Dole.
- Bana Ma Azumi 30 Za A Yi A Najeriya – Sarkin Musulmi.
- Real Madrid Ta Lashe Gasar Laliga Karo Na 35.
- Hoton Mutumin Da Yake Daga Hoton Tinubu A Ka’aba Ya Fara Jawo Cece-Kuce.
- Don Ma’aurata: Sunnonin Sallah Karama.
- Ba A Ga Watan Sallah Ba A Saudiyya.
- Bakano Ya Rasu A Garin Ciro Waya Daga Sokawe.
- Aure Ya Kusa Ya Kullu Tsakanin Ummi Rahab Da Lilin Baba.
- Yadda Ake Shinkafar Lambu Da Miyar Kaza.
- Rarara Ya Gwangwaje ’Yan Kannywood 57 Da Kyautar 50,000 Kowannensu.
- Jack Sparrow: Dalilin Cire Johnny Depp Daga Fim Din ‘Pirates Of The Caribbean’.
Premium Times Hausa
- Takarar shugaban ƙasa ba takarar sarkin kasuwa bane da za rika cecekuce kan naira miliyan 100 kuɗin fom – Adamu Abdullahi.
- 2023: Idan na zama shugaban ƙasa zan naɗa Ministan Cika Wa Talakawa Ciki da Abinci -Fayose.
- 2023: Dalilin soke ‘yan takarar PDP 2 daga cikin 17 da aka tantance – David Mark.
- Dalilai 10 da za su sa wakilan APCn Kaduna su Zaɓi sanata Uba Ɗan takarar gwamna, Daga Safiya Hamza Aliyu.
Leadership Hausa
- Bangarori Daban-Daban A Amurka Sun Yi Kira A Rage Sanyawa Kasar Sin Harajin Kwastam.
- Matakan Amurka Na Kawo Tsaiko Ga Kokarin Duniya Na Kyautata Yanayin Kare Hakkin Dan Adam.
- Wani Ya Rasa Ransa Lokacin Da Yake Kokarin Dauko Wayarsa Cikin Masai A Kano.
- Da Gwamnatin Baya Ta Ciwo Bashi Irin Na Gwamnati Mai Ci Da Wani Zancen Ake Yanzu —Shehu Sani.
- ‘Yan Fashin Dajin Da Suka Yi Garkuwa Da Dagaci Sun Gindaya Sabon Sharadi.
- An Yi Gasar Sinanci Tsakanin Daliban Jami’o’i A Najeriya.
- Wani Jigo A APC Ya Bukaci Kotu Ta Hana Emefiele Shiga Zaben Fidda Gwani.
Voa Hausa
- An Kammala Makon Rigakafi Na Duniya.
- An Ware 20-30 a Matsayin Satin Rigakafi Na Duniya.