Labaran 30 - 12 - 2021
Alhamis, 30 Disamba, 2021
Labaran 30 - 12 - 2021
Labaran Hausa

 • Madbuly: Gidauniyar Misra ta inganta masana'antun yankin COMESA tana ƙarfafa ci gaban Afirka.

 

Leadership Hausa

 • Tarihin Sabon Kocin Nijeriya, Jose Poseiro.
 • An Kamo Mara Lafiyan Da Ya Sace Motar Daukar Marasa Lafiya A Kano.
 • Waɗanda Suka Sace Sarkin Gindri Ta Jihar Filato Sun Nemi Fansar Naira Miliyan 500.

 

Aminiya

 • Yadda Aka Yi Jana’izar Shugaban Majalisar Koli Ta Shari’ar Musulunci A Najeriya.
 • ’Yan Bindiga Sun Sake Sace Mutane A Zariya.
 • Omicron Na Kawo Tsaiko Ga Harkar Lafiya —WHO.
 • Wasu Karin Mutum 1,355 Sun Kamu Da Coronavirus A Najeriya.
 • Yadda Aka Cafke Kasurgumin Dan Bindigar Zamfara, Mai-’Yanmata, Aka Kubutar Da Mutane.
 • Mahara Sun Kashe Mutum 2, Sun Sace 9 A Sabon Birniز
 • Yadda Gobara Ta Lakume Kasuwanni 2 A Sakkwato.
 • Muhimman Matakan Da Za A Bi Don Samun Wadatar Alkama.
 • Najeriya A Yau: Tattalin Arziki: Yadda 2021 Ta Zo Wa ’Yan Najeriya.

 

Voa Hausa

 • CISLAC Ta Koka Da Samamen Da Jami’an DSS Suka Kai Ofishinta.
 • Buhari Ya Amince A Dauki Sabbin ‘Yan sanda Dubu 10 A Aiki.
 • Gwamnatin Katsina Ta Yi Kira Ga Jama’a Da Su Kare Kansu.

 

Legit.ng Hausa

 • Malaman addinin musulunci da kiristanci a Arewa sun bayyana wanda zasu goya wa baya ya gaji Buhari a 2023.
 • Rikici ya barke a kotu yayin da aka hana ma'aikata shiga ofis saboda makara da safe.
 • Ba zata sabu ba: Shugabanni a Adamawa sun ki amincewa da batun karin gundumomi a jihar.
 • Rahoto: Yadda 'yan crypto suka tafka asarar triliyoyin kudade a 2021 saboda wasu dalilai.
 • Babban hadimin tsohon Gwamna Okorocha ya karyata zargin wata alaka da ‘Yan bindiga.
 • Nasara daga Allah: Gwarazan yan sanda sun damke kasurgumin dan binidga da ya addabi Zamfara, sun ceto mutane.
 • Rundunar 'yan sanda ta kame jami'in dan sandan da aka ga yana karbar cin hanci a wani bidiyo.

 

Rfi Hausa

 • INEC ta bukaci gaggauta kawo karshen rashin tsaro a sassan Najeriya.
 • Mahara sun kashe sojojin Mali tare da jikkata wasu da dama.
 • Sojojin Sudan sun rufe birnin Khartoum domin dakile zanga-zangar kin gwamnati.

 

Premium Times Hausa

 • TSEREN TSERE WA AREWA A 2022: Shekarar da kasafin Jihar Legas, ya kusa zarce jimlar kasafin Kano, Kaduna, Katsina, Sokoto, Zamfara, Barno, Yobe da Jigawa.