Labaran 4- 10 - 2020
Lahadi, 4 Oktoba, 2020
Labaran 4- 10 - 2020

 • Shugaba Al-sisi ya mika sakon fatan samun lafiya ga Shugaban Amurka.
 • Kasar Misra ta yi kira da a samar da wani yanki da ba bu makaman Nokiliya a cikinsa a Gabas ta tsakiya.
 • Wata Mujallar Amurka ta zabi aikin madatsar ruwa ta El-muhassama a matsayin aiki mafi inganci a wannan shekara a fadin duniya baki daya.

 

Leadership A Yau

 • Nijeriya @ 60: Kungiyar Matasa Ta RAYAAS Ta Bukaci Karin Goyon Baya Ga Gwamnati.
 • Yadda Aka Gudanar Da Tallafin Kiwon Lafiya Na Hon. Garba Datti Babawo A Karamar Hukumar Sabon Gari Zariya.
 • Ba Da Mugun Nufi Shugaba Buhari Ya Garkame Iyakoki Ba – Ministar Kudi.
 • Tafiya Mabudin Ilimi; Ziyarar Aiki A Yankin Inyamurai.
 • Ana Zargin Wata Mata Da Kashe ‘Ya’yanta Biyu A Kano.
 • Zaben Ondo: An Yi Arangama Tsakanin Mabiyan APC Da PDP A Akure.
 • Zargin Tsoffin Shugabanni: Atiku Ya Mayarwa Shugaba Buhari Da Raddi.
 • Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira Garuruwansu: Matasa Sun Yaba Wa Gwamna Zulum.
 • Daukar Karin Jami’an Tsaro Zai Inganta Yaki Da Ta’adda, Inji Gwamna Tambuwal.
 • Hare-Haran ‘Yan Bindiga Ya Shafi Harkar Noma Da Kashi 30 a Jihar Katsina.
 • Jihar Kano Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Sake Duba Tsarin Kason Kananan Hukumomi.
 • Jihar Kano Ta Samar Da Kyakkyawan Yanayi Ga Masu Zuba Jari A Harkar Wasanni –Ganduje.
 • Har Yanzu Dokar Haramta Shingen Bincike A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Na Nan Daram –Gwamnatin.
 • Ambaliyar Ruwa: An Tsugunar Da Mutum 52,956 A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira 175 A Jihar Kebbi.
 • Na Tsorata Lokacin Da Na Fuskanci Shugabancin Kasar Nan –Gowon.
 • NDE Ta Fara Horas Da Matasa 900 Sanao’in Dogaro Da Kai A Jihar Edo.
 • Mutane Dubu Dari Da Talatin Suka Amfani Da Tallafin Jinkai Na Gwamnatin Tarayya A Zamfara.
 • Nijeriya@60; Mun Daura Hular Da Tafi Karfin Mu- Wanna.
 • Ba Mu Da Dan Takarar Kujerar Gwamnan Neja A Zabe Mai Zuwa Sai Injiniya Sani Ndanusa.
 • Jami’ar Ahmadu Bello Zariya Za Ta Fara Aikin Noma Na Kasuwanci.
 • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Gabatar Da Wadanda Ake Zargi Da Fashi Bayan An Samu Sama Da Miliyan Uku A Hannun Su.
 • Cikar Nijeriya 60: An Sami Nasarar Dorewar Dimakwaradiyya Da Cigaba -Hon. Garba Bullet.
 • Rabiu Baba Nabegu Ya Tallafa Wa Al’ummar Mazabarsa.
 • Jama’a Masu Tafiya A Kasa Na Kukan Wahalar Tsallaka Manyan Tituna A Kwaryar Birnin Kano.
 • Jami’ar HEGT Ta Jamhuriyar Benin Ta Karrama Shugaban NATA Na Kasa Da Digirin Girmamawa.
 • Gwamnatin Neja Ta Kara Barazanar Rufe Babbar Hanyar Minna Zuwa Bida.
 • Nasir Ali Ahmad Ya Bada Aikin Gina Rijiyoyin Burtsatse 9 A Yankunan Mazabarsa Ta Nasarawa.
 • Cutar Korona Za Ta Iya Kama Kowa – Sadio mane.
 • Shekara 60 Da Yancin Nijeriya: Yanzu Kuma Ina Aka Dosa?

 

Voa Hausa

 • Muhawara Kan Batun Sauya Hafsoshin Sojin Najeriya.
 • Zaben Sabon Sarkin Zazzau: Ta Leko Ta Koma.
 • An Shawarci Malamai Su Kaucewa Marawa Wani Bangaren Siyasa Baya.
 • Sabuwar Bizar Da Najeriya Ta Samar.
 • Manyan Motoci Sun Toshe Titin Arewa Zuwa Kudancin Najeriya.
 • Dan Atiku Abubakar Zai Auri ‘Yar Nuhu Ribadu.
 • An Fara Aikin Umrah.

 

Premium Times Hausa

 • Gwamnatin Tarayya ta bada hujjar goranta wa ƴan Najeriya sayen fetur da arha.
 • KORONA: Mutum 160 sun kamu ranar Asabar, Yanzu mutum 59,287 suka kamu a Najeriya.