Alhamis, 6 Mayu, 2021

- Ƙasar Misra za ta tura da tan 30 na kayan tallafin likitanci zuwa Indiya.
- Shugaban ƙasa: Ma'aikatan Misra su ne haƙiƙanin albarkatun ƙasa da ci gabata.
- Ƙasar Misra ta tura da tallafi na kayan likita ga yan uwanta na ƙasar Libya.
Leadership A Yau
- Martanin ‘Yan Majalisun APC Ga ‘Yan Adawa: Tura Ta Kai Bango A Kan Buhari.
- Boko Haram: Gwamna Buni Ya Sake Garzayawa Shalkwatar Sojojin Nijeriya.
- Tsaro: Gwamna Badaru Ya Yaba Wa Shugabannin Jigawa Da Suka Gabata.
- Majalisar Dattawa Ta Umurci Kwastam Ta Maida Wa ‘Yan Kasuwa Kayansu A Oyo .
- Dalilai 4 Da Suka Sabbaba Tasgaron Dinkin Sallah Ga Telolin Kano A Bana.
PREMIUM TIMES HAUSA
- Idan aka yi sakaci Najeriya ta tarwatse, za a shafe kananan kabilun kasar nan a doron kasa – Obasanjo.
- ROKON BUHARI GA ‘YAN BINDIGA: ‘Ku wa Allah ku sako sauran daliban Jami’ar Greenfield’.
- MATSALAR TSARO: Majalisar Dattawa na ganawar sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya.,
- TSADAR RAYUWA: Tsawon watanni 11 farashin kayan abinci ya na hauhawa bai sauka ba – FAO.
- Manoman dawa a Najeriya sun fito da dabarun rage dibga asara bayan sun yi girbi.
VOA Hausa
- ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 10 A Jihar Nejan Najeriya, Sun Yi Awon Gaba Da Wasu.
- Wata Mata ‘Yar Kasar Mali Ta Haifi‘ Ya’ya Tara.
- Dan Jaridar Faransa Da Aka Sace A Mali Ya Nemi Taimako A Bidiyo.
Legit.ng
- Sojojin Najeriya Sun Yi Nasarar Ceto Mutane 13 a Hannun 'Yan Bindiga a Jihar Kaduna.
- Kungiyar Ƙwadugo Ta Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Karta Kuskura Ta Zabtarewa Ma’aikata Albashi.
Aminiya
- Mahara Sun Kashe ’Yan Sanda Sun Kona Caji Ofis.
- Za A Daidaita Albashin Ma’aikatan Gwamnati —Minista.
- NECO Ta Saki Sakamakon Jarabawar 2020.
- An Sallami Kwamishinan Ayyukan Jihar Neja.
- An Kama Dan Bindiga Ya Kai Hari A Masallaci.
- Yadda Aka Kubutar Da Daliban Afaka 27.
- Yadda Aka Yi Add’uar Tunawa Da Tsohon Shugaba Yar’Adua.
- Rikicin Sarauta: An Sanya Dokar Hana Fita A Ondo.