Lahadi, 6 Disamba, 2020

Voa Hausa
- Kotun Daukaka Kara Ta Jaddada Hukuncin Kisa Da Aka Yankewa Maryam Sanda.
- 'Yan Sanda Sun Jinjina Ma Maharba a Adamawa Saboda Taimaka Masu.
- Najeriya Da Afrika Ta Kudu Na Kokarin Gyara Dangantaka Tsakaninsu.
- Zauren VOA: Tattaunawa Kan Kalubalen Tsaro a Arewacin Najeriya.
- Sojojin Najeriya Sun Ce Su Na Zafafa Kai Farmaki Kan 'Yan Bindiga a Katsina.
- Kungiyar Nakasassu a Ghana Ta Gana Da Hukumar Zaben Kasar.
- 'Yan Gudun Hijirar Habasha Fiye Da 45,000 Suka Tsallaka Sudan.
- Najeriya Da Afrika Ta Kudu Na Kokarin Gyara Dangantaka Tsakaninsu.
- Sudan Ta Kwace Wani Yankin Dake Hannun 'Yan Bindigan Tigray.
Leadership A Yau
- Ma’aikatan INEC Biyu Sun Yi Batan Dabo A Zaben Dan Majalisar Jihar Zamfara.
- Yaki Da Cin Hanci Ne Babbar kalubale A Tafiyar Da Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya – Hadiza Bala Usman.
- Tanadin Abinci Yana Da Mahimmanci Ga Al’umman Nijeriya, Inji Ministan Noma.
- Sabon Shugaban ‘Yan Kasuwan Jihar Nasarawa Ya Bukaci Hadin Kai.
- An Nemi Gwamnati Ta Rika Taimaka Wa Kamfanonin Masana’antu Da Ke Kasar Nan.
- Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Aiwatar Da Shirinta Na Bunkasa Lafiyar Al’umma.
- ‘Yan Sanda A Jihar Neja Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane 12.
- ‘Yan Nijeriya Sun Nemi Karin Fadakarwa Kan Barnar Cutar Kanjama.
- Kungiyar NUT Reshen Jihar Kano Ta Bude Sabon Ofishin Gudanarwa.
- Kwamitin Jin Koke-koke A Kan SARS Ya Karbi korafe-korafe 122 A Jihar Katsina.
Premium Times Hausa
- ZABEN ZAMFARA: ‘Inkonkulusib’ – Inji Malamin Zabe, Farfesa Magawata.
- 2023: Jonathan ya ki nesanta kan sa da sake tsayawa takaran shugaban kasa.
- Hawan kawarar Gwamna a kan masarautar kasar Zazzau mai tarihi – Dr Nasir Aminu.
- APCn Dogara ta yi nasara akan PDPn Bala a zaben Bauchi.
Aminiya
- Zamfara: ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 4 A Talata Mafara.
- Arewa Ta Kira Taron Tsaro Bayan ‘Katobarar Gwamnati’ Kan Kisan Zabarmari.
- An Bayar Da Belin Wanda Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da ’Yarsa.
- Zaben Cike Gurbin Majalisar Dokokin Zamfara Bai Kammala Ba – INEC.
- Atiku Ya Taya Gwarzuwar Hikayata Ta 2020 Murna.
- Amurka Ta Cire Wa ‘Yan Najeriya Karin Kudin Neman Biza.
- APC Ta Lashe Zaben Cike Gurbin Dan Majalisar Dokoki A Bauchi.