Labaran 7 - 02- 2021
Lahadi, 7 Faburairu, 2021
Labaran 7 - 02- 2021

 • Al Sisi: Misra ba za ta taɓa yin ƙasa a gwiwa ba wajen taimaka wa 'yan uwanta ƙasashen Afrika.
 • Al sisi: ya tabbatar da muhimmancin mallakar ilimi da fasahar sana'anta sinadarin Balazma..
 • Shukry da Fikiy sun tattauna game da hanyoyin ƙarfafa taimakekeniya tsakanin Misra da ƙungiyar Tarayyar Afirka.
 • Shugaban kasa ya tabbatar da muhimmancin hada karfi tsakanin kasashen Larabawa don yakar ta'adanci.
 • Ministan tsaron kasar Misra ya tattauna da shugaban Kungiyar tarayyar Afirka akan dangantakar taimakekeniya tsakanin Misra da kungiyar tarayyar Afirka.

 

Voa Hausa

 • Buhari Ya Yaba Da Goyon Bayan Da Amurka Ta Nuna wa Najeriya Kan Zaben Okonjo-Iweala.

 

Leadership A Yau

 • ‘Yan Rajin Kafa Biyafara Da Jamhuriyar Oduduwa Ba Su Da Bambanci Da Boko Haram, Inji Gumi.
 • Gwamnatin Kano Ta Zartas Da Dokar Kare Hakkin Yara.
 • Akwai Fahintar Juna Tsakanin Majalisa Da Bangaren Zartaswa A Jihar Katsina—Muhammad Total.
 • Shugaban Majalisar Dattawa Ya Bayyana Alhinin Rashin Wakilin Muryar Amurka.
 • Makarantar Koyon Sana’ar Hannu Dake ‘Yankara Ta Yaye Dalibai Karo Na 11.
 • Aikin Samar Da Tsaro Na Kowa Da Kowa Ne -Alhaji Ibrahim Ado Abdullahi.
 • Jawabin Malam Ado Na’ibi Kan Tarihin Masallachin Bakin Goji.

 

Aminiya

 • Zulum Ya Gwangwaje Mutanen Gwoza Da Tallafin Kayan Abinci Da Kudade.
 • Dan Takarar APGA Ya Lashe Zaben Cike Gurbi A Jihar Neja.

 

Premium Times Hausa

 • KORONA: Mutum 1,588 suka kamu ranar Asabar a Najeriya.