Labaran 7 - 11 - 2020
Asabar, 7 Nuwamba, 2020
Labaran 7 - 11 - 2020

Voa Hausa

 • Trump Ya Ce Kada Biden Ya Kuskura Ya Ce Shi Ya Lashe Zabe.
 • Halin Da Ake Ciki Yayin Da Biden Ya Shige Trump a Pennsylvania.
 • 'Yan Sanda Na Neman Rahama Sadau.
 • Kungiyoyi Sun Yi Allah-Wadai Da Kalaman Batancin Da Ake Yi wa Musulunci.
 • Ce-ce-ku-cen Da 'Yan Jamhuriyar Nijar Ke Yi Kan Zaben Amurka.

 

Premium Times Hausa

 • Ba mu iya sa-ido kan kudaden shigar da gwamnati ke tarawa a asusun TSA – Akanta Janar.
 • ZABEN AMURKA: Ko an sake Kirge a Georgia, nasara na tare da mu – Inji Biden na Democrat.
 • An gano sabuwar cutar da ta yi ta kashe mutane a Delta.
 • KORONA: An samu karin mutum 223 da suka kamu a Najeriya ranar Juma’a.

 

Leadership A Yau

 • Yaki Da ‘Yan Ta’adda:NAF Za Ta Tura Jiragen Yaki Marasa Matuki Zuwa Zamfara.
 • EndSARS: Ya Kamata A Gaggauta Cafke Sowore Da Soke Takardar Belin Sa —Masu Zanga-zanga.
 • Gwamnan Zamfara Ya Samu Hanyar Magance Cin Zarafin Yara.
 • Har Yanzu Bolarinwa Ne Shugaban APC A Kwara, In Ji Gwamna AbdulRazak.
 • Majalisar Bauchi Ta Amince Da Kashe Naira Miliyan Dari Biyar Don Aikin Hanyar Nasaru-Gwam-Balma-Arinje.
 • Karya Dokar Sadarwa: Channels, Arise Da AIT Za Su Fuskanci Hukuncin NBC A Kotu.
 • ‘Yan Sanda Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-zangar EndSARS A Abuja.
 • Kwamitin Majalisar Wakilai Na Harkar Sojin Sama Ya Jinjina Wa Shugaban NAF.
 • ‘Yan Sanda Sun Damke Mutum 3 Da Ake Zargi Da Fyade A Yobe.
 • Shugaban NUJ Ya Bukaci Jami’an Tsaro Su Zakulo ‘Yan Bindigar Da Suka Harbi Wakilin jaridar The Sun A Kogi.
 • Shin Messi Zai Amince A Rage Masa Albashi A Barcelona?
 • Hazard Ya Zama Kamar Sabon Dan Wasa — Zidane.
 • Shigar Banza: ‘Yan Sanda Sun Gayyaci Rahama Sadau.

 

Aminiya

 • #EndSARS: Kotu Ta Rufe Asusun Bankin Mutum 19.
 • Ba Za Mu Taba Manta Ali Kwara Ba.
 • An Sayar Wa Masu Ruwa Leda Kulolin Ajiyar Jinin Masu Cutar AIDS.
 • Sai An Biya Barnar Da Masu #EndSARS Suka Yi Mana.
 • #EndSARS: Kwamitin Bincike Ya Dage Zamansa.
 • Mutum Biyu Sun Kone Kurmus A Hatsarin Tankar Fetur.
 • Jonathan Ya Yi Wa Trump Shagube Kan Faduwa Zabe.
 • Ya Kamata A Tausaya Min Halin Da Na Shiga —Rahama Sadau.
 • Ka’idojin Rubutun Hausa (4): Rukunan Nahwun Hausa .