Labaran 8 - 04 - 2021
Alhamis, 8 Afirilu, 2021
Labaran 8 - 04 - 2021

 • Shugaba Al- sisi ya tarbi tawagar gawawwakin tsofaffin sarakunan Misra na tarihi a gidan adana kayan tarihi na Egyptian Civilization
 • Shugaba Al- sisi ya kai ziyarar gani da ido a sababbin ayyukan da ake gudanarwa domin sabunta hanyoyi

 

Leadership A Yau

 • Dimukuradiyyar Cikin Gida A Jam’iyyu Zai Iya Magance Kashi 80 Na Matsalolin Zabe – INEC.
 • Muna Tir Da Korar Ma’aikata Haka Siddan A Kaduna – ‘Yan Kwadago.
 • Zulum Ya Jinjina Wa Yadda Sojoji Suka Fatattaki Boko Haram A Gwoza.
 • NAFDAC Ta Gargadi ‘Yan Nijeriya Kan Wani Maganin Wanke Hannu.
 • Ahmed Garba Gunna Ya Zama Sabon Sarkin Kagara Na Uku.
 • Hukumar Alhazan Kaduna Ta Fara Allurar Korona.
 • Gwamnatin Gombe Ta Raba Tallafin Rage Radadi Wa Mutum 2,000 Da Rikicin Billiri Ya Shafa.
 • Lauyoyi Da Masu Shigar Da kara Sun Bayyana Dalilai Kan Yajin Aikin Da Aka Fara.
 • A’lummar Afaka Sun Yi Ta’aziyya Ga Shugaba Buhari Kan Rasuwar Dabban Direbansa.
 • Hisbah Ta Yi Taron Kara Wa Juna Sani Akan Watan Ramadan A Katsina.
 • Kansiloli 7 Cikin 11 Sun Dakatar Da Shugaban karamar Hukumar Chanchaga.
 • Mun Yaba Da Kokarin Kamfanin Bizi Mobile – Gwamnatin Kano.
 • Ya Dace Gwamnati Ta Tallafa Wa Masu Sarrafa Tsoffin Robobi – Bala Musa.
 • Kamfanin KEDCO Ya Kaddamar Da Sanya Mita Kyauta Karo Na Biyu A Kebbi.
 • Fasahar Sadarwar Zamani Za Ta Bunkasa Sauyin Tattalin Arziki – Shugaba Buhari.

 

Premium Times Hausa

 • IMF ta shawarci Najeriya da makautan ta su kara narka wa jama’a haraji domin ceto tattalin arziki.
 • Jami’ar MAAUN da jami’o’in da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su sun karbi shaidar soma aiki.
 • KORONA: Hukumar WAEC ba za ta shirya jarabawar karshe na kammala babbar Sakandare ba.

 

Aminiya

 • An Sake Kai Wa Ofishin ’Yan Sanda Hari A Imo
 • ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Fasa Dutse.
 • Yadda ‘Yan Bindiga Suka Sace Basarake Da Fadawansa.
 • An Nada Dan ‘Shugaban Kasar Nijar’ Ministan Mai.
 • Ana Harbe-Harbe A Ofishin ’Yan Sanda Na Garin Aba.
 • Ramadan: Za Mu Kwace Lasisin Duk Wanda Ya Kara Farashi —BUA.
 • ’Yan Fansho Na Barazanar Rufe Filayen Jirgin Sama.