Labaran ranar 1-4-2019
Litinin, 1 Afirilu, 2019
Labaran ranar 1-4-2019

Leadership A Yau

 • Gwamnatin Tarayya Da Jihohi Da Kananan Hukumomi Sun Raba Naira Biliyan 619.
 • Kamfanin Addela Ta Kaddamar Da Bututun Iskar Gas Na Dala Miliyan 30 A Legas.
 • FAAN Ta Shirya Samun Kudin Shiga Naira Biliyan 101.6 A 2019.
 • PTAD Ta Cafke Mutum Uku Masu Danfarar Kamfanin Fansho.
 • Nijeriya Ta Yi Asarar Naira Biliyan 234 A Rashin Tattalin Iskar Gas A 2018 –NNPC.
 • Sojoji Sun Kashe Kwamandan Boko Haram Da Wasu 15 A Tafkin Chadi.
 • Al’ummar Adara Na Neman Naira Miliyan 50 Don Gina Gidaje 545 Da ‘Yan Bindiga Suka Lalata.
 • Amurka Ta Yaba Da Aikin Gyaran Matatar Mai Na Legas.
 • NAFOWA Ta Tallafa Wa Al’ummar Jihar Kaduna Da Magunguna.
 • Rabaren Na Cocin Katolika Ya Bukaci ‘Yan Siyasa Su Cika Alkawarinsu Ga Jama’a.
 • An Kara Wa Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 8,916 Girma.
 • Gubar Dalma: Yara Fiye Da 150 Ke Jinya A Zamfara – MSF.

Naij.com (Legit Hausa)

 • Kujerar Kakakin majalisa: Duk da zabin jam'iyya, mutane 8 za suyi takara.

BBC Hausa

 • Kotu ta daure kansila saboda sayen kuri'a.