Labaran ranar 1-5-2019
Laraba, 1 Mayu, 2019
Labaran ranar 1-5-2019


               Kasuwar Sayar Da Hannun Jari Za Ta Sabunta Jaddawalinta.
               Ranar Ma’aikata: Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutu Yau Laraba.
               Yakamata Solkjaer Ya Ajiye De Gea A Benci – Wright.
               Eric Bailly Ba Zai Buga Wa Ivory Coast Kofin Africa Ba.
               Matsalar Tsaro: Tilas Ne Malamai Su Mara Wa Shugabanni Baya – Shiekh Pantami.
               Gombe 2019: Dalilan Da Su Ka Sa Inuwa Ya Ci Zabe Da Kalubalen Da Ke Gabansa.
               Za Raba Lantar Megawat 349.97 A Satin Nan – Rahoto.
               Sarrafa Danyen Mai Ya Karu Zuwa Ganga 160,000 Kullum.
               Bashin Da Ake Bin Kananan Bankuna Ya Kai Naira Biliyan 482.896 – CBN.