Labaran ranar 1-6-2019
Asabar, 1 Yuni, 2019
Labaran ranar 1-6-2019


        Sojojin Sun Zargi Ma’aikatan Bayar Da Taimako Da Goyawa Boko Haram Baya.
        Taba Na Kashe Sama Da Mutum Miliyan 3 A Shekara—WHO.
        Gwamnati Ta Kashe Naira Tiriliyan 11 A Kan Tallafin Man Fetur Cikin Shekara 6.
        Sergio Ramos Ya Fasa Barin Real Madrid.
        Kofin Duniya: Nijeriya Ta Tsallake Zuwa Mataki Na Gaba.
        IAR Ta kirkro Sabbin Iri 17 Masu Jure Yanayi Da Amfani Mai Yawa.
        Amfanin Ilimin Mata Ga Al’umma A Wannan Zamani.
        Gudummowar Sojoji Wajen Samar Da Tsaro.       Buhari ya yi alhinin mutuwar Francis Johnson.
       Yadda wata mata ta yi wa kanta tiyata da reza ta ciro jariri.
       Rigakafin cutar shan inna a Kebbi ta faranta ran uwargidan gwamna Bagudu.
       Kannywood: Za mu dauki mataki kan masu shirya fina-finan soyaya - MOPPAN.