Labaran ranar 10 -3- 2019
Lahadi, 10 Maris, 2019
Labaran ranar 10 -3- 2019

Leadership A Yau

 • Zabe: An Yi Kare Jini Biri Jini A Neman Kujerar Gwamnan Kano.
 • Rashin Baiwa ‘Yan Nijeriya Abinda Su Ka Zaba Ne Ya Hana Su Fito Zaben Gwamnoni – Atiku.
 • An Bukaci Atiku Ya Karbi Kaddara Ya Janye Takararsa.
 • Yadda Zaben Gwamna Ya Gudana A Bauchi.
 • Zaben Gwamna: Gwamna Badaru Ya Kada Kuri’arsa A Makare.
 • KCCI: Manufarmu Ita Ce Zababbu Su Kwato Hakkin Kano – Tofa.
 • Zaben 2019: An Gudanar Da Zaben Majalisun Dokoki A Jihar Kogi Ba Tare Da Na Gwamna Ba.
 • An Samu Karancin Masu Kada Kuri’a A Birnin Tarayya.
 • Zaben Gwamnoni: Duk Da Barazanar Mahara Zamfarawa Sun Fito Zabe

 

Premium Times Hausa

 • Tambuwal ya kama hanyar maimaitawa.
 • ZABEN GWAMNA: APC ta yi nasara a kananan hukumomi 7 a jihar Gombe.
 • RASHIN TSARO: Hukumar Zabe ta dage zabe a karamar hukumar Shinkafi, jihar Zamfara.
 • HATSARI: Dukkan fasinjoji 157 da ke cikin jirgin Ethiopia sun mutu.
 • PDP ta kwance wa APC zani a jihar Oyo duk da gwamnan jihar dan APC ne.