Labaran ranar 10-4-2019
Laraba, 10 Afirilu, 2019
Labaran ranar 10-4-2019


                Kotu Ta Dage Shari’ar Nyako Kan Zargin Badakalar Naira Miliyan 29.
                Kin Jinin Baki: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Allah Wadai Da Kisan ‘Yan Nijeriya A Afirika Ta Kudu.
               INEC Ta Sanya Ranar Zaben Gwamna A Jihohin Kogi Da Bayelsa.
               Buhari Ya Roki Masu Zuba Jarin A Dubai Su Zuba A Nijeriya.
               Manoman Albasa A Yobe Sun Kalubalanci Jami’o’i Da Cibiyoyin Noma Kan Samar Da Rumbun Zamani.
               Harry Kane Ya Samu Mummunan Rauni A Wasansu Da Man City.
               Kwamishinan ’Yan Sandan Bauchi Ya Yi Bikin Kara Wa Jami’ansa 135 Girma.
              ‘Yan Nijeriya 446 Ake Daure Da Su A Gidajen Yarin Dubai- Gwamnatin Tarayya.
               Tarayyar Turai Na Duba Yiwuwar Kara Wa Birtaniya Wa’adin Ficewa.
               Ingila Za Ta Yi Koyi Da Musulunci Wajen Saukaka Mutuwar Aure.
               Jamilu Gwamna Ya Yabawa Gwamnatin Tarayya Kan Inganta Wutar Lantarki.