Labaran ranar 10/2/2022
Alhamis, 10 Faburairu, 2022
Labaran ranar 10/2/2022
Labaran ranar 10/2/2022

DW

 • Najeriya: Matakin digiri ga shugaban kasa.
 • Firaministan Libiya ya tsallake rijiya da baya.
 • Zanga-zangar dalibai kan hijabi a Indiya.

VOA

 • Sojojin Najeriya Sun Hallaka Maharan IPOB Hudu A Jihar Anambra.
 • Karin Haske Kan Batuttuwan Da Aka Tattauna A Taron Kungiyar Kasashen Afirka.
 • Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi wa Kudurin Dokar Fansho Karatu Na Biyu.
 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Wani DPO a Jihar Katsina.
 • Marwa Na So A Rika Yi wa Daliban Jami’a Gwajin Amfani Da Miyagun Kwayoyi.
 • Kananan ‘Yan Kasuwa Sun Nemi A Janye Na'urar Tantance Kudaden Harajin TVA A Nijar.
 • Najeriya Za Ta Fara Karawa A Wasan Tseren Dusar Kankara A Beijing.
 • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Samun Gurbataccen Man Fetur A Kasar.

AMINIYA

 • Ta’aziyyar Hanifa Da Ahmad Bamba Ta Kai Aisha Buhari Kano.
 • Mataimakin Shugaban FCE Katsina Ya Rasu.
 • Kudin Litar Man Jirgi Ya Karu Zuwa N400.
 • Za A Binciko Yadda Aka Shigo Da Gurbataccen Man Fetur Najeriya.

Leadership Hausa:

 • An Amince Da Kafa Wasu Yankunan Gwaji Na Kasuwanci Ta Kafar Intanet A Wasu Sassan Kasar Sin.
 • ZAƁEN SHUGABANNIN GUNDUMAR FCT: INEC ta tura Manyan Kwamishinoni 3 wajen zaɓen ƙananan hukumomin Abuja.
 • NYSC ba ta dakatar da albashin masu yi wa kasa hidima ba – Binciken DUBAWA.
 • Musabbabin Wahalar Fetur Da Ake Fuskanta –NNPC.
 • INEC Ta Kammala Shirye-shiryen Zaben Kananan Hukumomin Abuja.

Rfi:

 • Mali za ta tattauna da ECOWAS don mayar da kasar mulkin farar hula.
 • Adadin mutanen da guguwar Batsirai ta kashe a Madagascar ya kai 92.
 • WHO na tattaunawa da Taliban kan ayyukan jinkai a Afghanistan.
 • Sojin Faransa sun kashe mayaka masu ikirarin jihadi 30 a Mali.