Labaran Ranar 10/3/2022
Alhamis, 10 Maris, 2022
Labaran Ranar 10/3/2022
Labaran Ranar 10/3/2022

AMINIYA:

 • Rikicin Ukraine: Birtaniya Ta Kwace Kadarorin Abramovich.
 • Zainab Shinkafi-Bagudu: Jagorar Yaki Da Kansa A Afirka.
 • Dalilin Da Buhari Da Gwamnoni 19 Suka Kori Mai Mala Buni —El-Rufai.
 • Mataimakin Gwamnan Kebbi Ya Sha Da Kyar A Harin ’Yan Bindiga.
 • Real Madrid Ta Kora PSG Gida; Man City Ta Tsallaka Zagaye Na Gaba.

RFI:

 • Najeriya ta haramtawa 'yan kasar shiga yakin Rasha da Ukraine.
 • Shugaban Nijar ya ziyarci kamfanin samar da makamai na Turkiya.
 • Rasha da Ukraine sun cimma matsaya kan fararen hula.

Leadership Hausa:

 • Buhari Ya Gwangwaje ‘Yan Kwallon Kafa Da Gidajen Zama.
 • Canjin Sheka: Shugabannin PDP 10 Sun Ajiye Mukamai A Kano.
 • Mace Za Ta Iya Zama Gwamna A Kaduna, Inji el-Rufai.
 • Gwamna Sani Bello Zai Jagoranci Taron Gaggawa Na Jam’iyyar APC.
 • Sun Afkawa Jami’an Tsaro Sun Halaka Su A Jihar Kebbi.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • SIYASAR KANO: Ni na kai kaina ofishin DSS – Sulen Garo ‘Kwamanda’.

DW:

 • Rikicin Ukraine: Kawayen Rasha a Afirka.
 • Amirka ta amince da haramta man Rasha.
 • Bennett ya rasu bayan dashen zuciyar Alade.
 • Najeriya: Matsayar majalisa a kan mata.

VOA

 • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Bukatar Shugaba Buhari Ta Neman Gyara Sabuwar Dokar Zabe.
 • Jihar New York Ta Dauki Wasu Sabbin Matakan Kare Jama’a Daga COVID-19.
 • Kotu Ta Ki Amincewa Da Matsayar Abdulmalik Da Ya Ce Ba Shi Ya Kashe Hanifa Ba.
 • Hukumar USAID Ta Kai Ziyara Cibiyar Mata Masu Zaman Kansu a Jihar Bauchi.
 • Malaman Jami’a A Najeriya Na Barazanar Zarce wa Da Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani.

Legit:

 • Daga Karshe, Gwamna El-Rufa'i ya faɗi yankin da Magajin Shugaba Buhari zai fito a 2023.
 • Za Mu Kawo Ƙarshen Ƴan Bindiga Da Masu Kai Musu Bayanan Sirri, Tambuwal Ya Ba Mazauna Sokoto Tabbaci.