Labaran ranar 11-2-2019
Litinin, 11 Maris, 2019
Labaran ranar 11-2-2019

               Sakamakon Zabe: ‘Yan sanda sun kama Mataimakin Gwamnan Jihar Kano.

                 An Cuce Mu A Kofin Zakarun Turai, Cewar Shugaban Roma.

                 Har Yanzu Ana Dakon Cikon Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Kano.

                 INEC ta bayyana cewar zaben gwamna a Sokoto bai kammalu ba.
                 Gwamna Masari ya doke PDP ya ci zaben Katsina a karo na biyu.