Alhamis, 11 Afirilu, 2019

Naij.com (Legit Hausa)
- An kama dan sandan da aka gano a bidiyo yana cin zarafin wani dalibin Delta.
- Tawagar lauyoyin APC sun shirya tsaf don kare nasarar Ganduje.
- 2019: Takarar Femi Gbajabiamila a Majalisar Wakilai tana rawa.
- 2019 Hajj: Birnin Tarayya ta fara taron wayar da kai ga maniyata.
- Dole jama’a su daina dokar doka a hannun su inji Gwamna El-Rufai.
- Kwamitin Majalisa za ta soma bincike a kan Hukumar NBTE.
- ‘Yan ta’adda sun karbe wasu bangarorin Jihar Katsina – Masari.
BBC Hausa
- An haifi jaririya mai kai biyu a Sokoto.
- Matsalar Zamfara ta fi karfin jami'an tsaro kadai — Marafa.
- Likita ya gano tarin kwari a idon wata mata.