Labaran ranar 11-5-2019
Asabar, 11 Mayu, 2019
Labaran ranar 11-5-2019


        Ba abinda ke tsakanina da Sarki Sanusi, inji Ganduje.
        'Yar gidan Sarkin Kano ta mayarwa da Ganduje raddi.
        Da duminsa: An sanya dokar hana fita a jihar Bauchi.
        Tashin hankali: wata guguwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane uku, ta lalata gidaje 200 a jihar Bauchi.
        Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin kishin ruwa a watan Ramadan.
        Buhari ya sha ruwa tare da Tinubu (Hotuna).
        Da duminsa: Dan marigayi Ado Bayero ya zama sabon sarkin Bichi.
        Ganduje ya garzaya Abuja bayan yarimomin Kano 3 sun ki karban tayin zama sarkin Bichi.
        EFCC: Dubun wasu manyan Mazambata ta cika a dakin otel.
        Yanzu Yanzu: Kotu ta soke karar da Onnoghen ya daukaka kan hukuncin CCT.