Labaran ranar 12-3-2019
Talata, 12 Maris, 2019
Labaran ranar 12-3-2019

Voa Hausa

 • Sarkin Kano Ya Yi Kira A Kwantar Da Hankali Yayin Jiran Kammala Zabuka.
 • Rikicin Bayan Zabe Ya Janyo Asarar Rayuka A Taraba.
 • Tambuwal Ya Ce Batun Rashin Kammalar Zabe Bai Da Muhalli.
 • Zaben Jahar Kano Ma "Bai Kammala" Ba.
 • APC Ta Lashe Zabukan Gwamna Na Jahohin Borno Da Yobe.
 • Kasashen Duniya Na Dari-Dari Da Kirar Jirgin Boeing 737 Max. 

Leadership A Yau

 • Zaben Gwamnoni: Ishaku Ne Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Taraba.
 • Annobar Cutar Lassa Ta Ragu A Nijeriya.
 • Gwamnatina Ba Za Ta Ha’inci Jihar Kwara Ba – Abdulrazak.
 • NJC Za Ta Fara Sauraren Shari’ar Onnoghen.
 • Ministan Tsaro Da PDP Sun Nemi A Kwantar Da Hankali A Zamfara.
 • Kakakin Majalisar Jihar Bauchi Ya Zarce.
 • Zulum Da Buni Sun Lallasa PDP A Takarar Kujerun Gwamnan Borno Da Yobe.
 • CBN Da EFCC Na Shirin Hana Masu Laifi Bude Asusun Ajiya A Bankuna.
 • Gidauniyar ITF Ta Horas Da Matasa 700 A Kan Kimiyya Da Fasaha.

Premium Times Hausa

 • Jam’iyyu Tara kadai ne ke da wakilci a Majalisar Tarayya.
 • SAKAMAKON ZABE: An kafa dokar hana fita awa 24 a Jalingo.
 • PDP: An yi mana murdiya a Kaduna, zan garzaya kotu – Inji Isa Ashiru.

Bbc Hausa

 • Kun san jihohin da INEC ta kammala zaben gwamna?