Labaran ranar 12-5-2019
Lahadi, 12 Mayu, 2019
Labaran ranar 12-5-2019

Naij.com (Legit Hausa)

  • Gwamnatin tarayya na shirin fadada NHIS – Osinbajo.
  • Ta'ddanci: Buhari zai biya kungiyar Miyetti Allah N100bn domin samar da wuraren kiwo.
  • An rasa yadda Shugaba Buhari zai zabo sababbin Ministoci.
  • An zo wurin: EFCC ta kwace wasu gidajen Saraki, ta saka wa wasu a Legas jan fenti.

 

BBC Hausa

  • 'Bani da gida ko asusun ajiya ko kasuwanci a kasar waje'.
  • Babu dalilin samun baraka tsakanina da Sarkin Kano - Sarkin Bichi.

 

Muryar Duniya

  • ANC ta sake samun nasara a zaben Afrika ta kudu da karancin rinjaye.