Labaran ranar 13-5-2019
Litinin, Mayu 13, 2019
Labaran ranar 13-5-2019


         Mutanen da su ka tsoma bakin su cikin kan tarkar-tarkar Jihar Kano.
         CBN: Buhari yayi daidai da ka zabi Godwin Emefiele – inji PLAN.
         Ta leko ta koma: Hukumar INEC ta kwace shaidar samun nasara daga zababben Sanatan PDP.
         Ya kamata Sultan da sauran jama’a su nuna adawa da Ganduje – Umar Ardo.
         Domin na kasance jakadan zaman lafiya ya sanya zan hakura da kujerar Sanata - David Mark.
         Mai martaba Sarkin Bichi ya yi fatali da maganan samun baraka tsakaninsa da Sarkin Kano.
         Wasanni 5 da suka sanya Manchester City ta lashe gasar Firimiya a bana.
         Matakai 5 da muka dauka domin magance matsalar tsaro a Najeriya - Fadar shugaban kasa.
         Ku daina yi wa Mai shari’a Bulkachuwa sharri – Buhari ya fadawa PDP.
         Babu abinda Buhari ya fi ba muhimmanci irin inganta jin dadin al'umma - Osinbajo.
        Yadda masu ciwon Ulcer za suyi azumin watan Ramadan cikin sauki - Masana.