Alhamis, 13 Janairu, 2022

Labaran Ranar 13/1/2022
AMINIYA:
- An Cafke Masu Safarar Makamai Zuwa Najeriya Daga Nijar.
- Rasha Ta Hallaka Mayakan IS Lahira A Syria.
- Saura Kiris Tumatir Ya Yi Tashin Gwauron Zabo.
- An Daure Shi Shekara 7 Saboda ‘Rashin Saurin Intanet’.
RFI:
- An sake kai mummunan harin bam a Somalia.
- Real Madrid ta kai wasan karshe na Super Cup bayan doke Barcelona da kyar.
- Rabin al'ummar Turai za su harbu da Omicron cikin makwanni 6 zuwa 8- WHO.
- Tattalin arzikin Najeriya zai habaka da kashi 2.5 a 2022- Bankin Duniya.
Leadership Hausa:
- Shugaban Najeriya Ya Musanta Jita-Jita Da Ake Yadawa Wai Rancen Kudin Da Sin Ke Bin Kasar Tarko Ne.
- Tsarin Amfani Da Na’urorin Zamani Na Aiki Yadda Ya Kamata Gabanin Bude Gasar Olympics Ta Beijing.
- Bangaren Jigilar Kayayyaki Cikin Jirgin Sama Na Kasar Sin Ya Farfado Zuwa Matakin Kusa Da Na Shekarar 2019.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- DA DUMI-DUMINSA: Gamayyar Ƙungiyoyin matuƙa baburan adaidaita sahu na Jihar Kano sun janye yajin aiki.
- ZAƁEN 2023: Abin da Ubangiji na ya sanar da ni game da takarar zaɓen shugaban ƙasa – Gwamna Umahi.
DW:
- Yankin Igbo na son ya shugabanci Najeriya.
- Tsarin dimukaradiyya ya fuskanci koma-baya.
VOA
- Matakin Rufe Iyakokin Kasashen ECOWAS Ka Iya Zama Barazana Ga Yaki Da Ta'addanci A Sahel.
- Najeriya Ta Dage Haramcin Amfani Da Twitter.
- Sharuddan Da Twitter Ya Cika Kafin A Dage Haramcin Amfani Da Dandalin A Najeriya.
- Idan Ba Mu Yi Da Gaske Ba, Mayakan ISWAP Za Su Fitini Najeriya – Zulum.
- Gwamnan Filato Ya Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Kauyen Ancha
Legit:
- Babbar magana: Wani jirgin saman Arik daga Legas ya yi hadari, ya sauka a Asaba.
- Da Dumi-Dumi: Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Ogun, ya kaddamar da babbar hanya.
- Gwamna ya sa ladan miliyan N5m kan duk wanda ya fallasa yan bindiga a jiharsa.