Labaran ranar 14-3- 2019
Alhamis, 14 Maris, 2019
Labaran ranar 14-3- 2019

Leadership A Yau

 • Ganduje Ya Kara Bada Tabbacin Lashe Zaben Da Za A Maimaita A Kano.
 • An Kashe ’Yan Sanda Hudu Ciki Har Da DPO A Jihar Edo.
 • Har Yanzu Wakili Ne Kwamishinan ’Yan Sandan Kano.
 • Amurka Ta Rage Yawan Danyen Man Da Take Saye Daga Nijeriya Zuwa Kashi 43.
 • An Samu Raguwar Masu Zuba Jari A Kasuwar Siyar Da Hannun Jari Ta Nijeriya.
 • An Yi Kira Ga Babban Bankin Nijeriya Ya Kara Wa NIRSAL Da MFB Bashin Naira Biliyan 100.
 • Kotu Ta Nemi Mutum Ya Nemo Wanda Ya Tsayawa A Shari’a Ko Ta Daure Shi.
 • YAKIN BASASAR RWANDA: An Gayyaci Shugaban Kasar Faransa.
 • Majalisa Ta Fara Zama Kan Kasafin Kudin 2019.
 • ‘Yan Sanda Sun Kama Dan Fashi Yayin Da Yake Cire Kudi Da Katin ATM.
 • Kungiyar Bauchi Concern Citizen Ta Roki Gwamnati Ta Yi Taka-tsantsan.
 • Ya Kamata Mu Ajiye Bambancin Da Ke Tsakaninmu Don Ba Zababbun Shugabanni Damar Aiki -Dan Usman.
 • An Yaba da Yadda INEC Ta Gudanar Da Zabe A Jihar Kaduna.

Voa Hausa

 • APC, PDP Na Harramar Zabukan Da Za a Sake a Jihohi shida.
 • Najeriya Ta Bi Sahun Kasashen Da Suka Datakar Da Amfani Da Jirgin Boeing.

Bbc Hausa

 • An kama masu sayen katin zabe a Nassarawa ta Kano.