Labaran ranar 14-4-2019
Lahadi, 14 Afirilu, 2019
Labaran ranar 14-4-2019

Leadership A Yau

 • Taron Shugabannin Sahel: Buhari Ya Nemi A Dakile Shigowar Makamai Nijeriya.
 • Tsohon Alkalin Alkalai, Mamman Nasir Ya Rasu.
 • Mazaje Masu Shekara 50 Na Fuskantar Barazanar Kamuwa Da Cutar Kansar Mafitsara — Masana.
 • Shirin ‘Mafita’ Ta Tallafa Wa Masu Sana’oi A Kano.
 • Hajjin Bana: NAHCON Da Kamfanonin Jigilar Alhazai Sun Yi Taron Gaggawa.
 • Gidauniyar RSFCF Ta Kai Xauki Makarantun Islamiya A Zariya.
 • Dalibai Da Iyaye Sun Yaba Da Yadda A Ke Gudanar Da Jarabawar JAMB.
 • FRSC Ta Yi Gargadi A Kan Oba Lodi A Zamfara.
 • An Koka A Kan Yadda ‘Yan Siyasa Ke Yaudarar Matasa.
 • An Bayyana Bukatar Kyautata Tarbiyar Yara.
 • Tarihin Zuwan Turawa Zariya.

Naij.com (Legit Hausa)

 • Za mu tallafa wajen yakar ta'addanci a jihar Zamfara - Gwamna Yari ya shaidawa hukumomin tsaro.
 • Yadda 'Yan Majalisa su ka kashe Naira Biliyan 140 a 2018.
 • Muna da isasshen man fetur - Kachikwu ya tabbatarwa 'yan Nigeria.
 • Mun aminta da matakin karatu na shugaba Buhari – INEC.
 • Ekweremadu da Melaye za su nemi kujerar shugaban marasa rinjaye.
 • 'Matakan da ya kamata gwamnatin tarayya ta dauka domin kawo karshen matsalar man fetur'.
 • NLC: Mun ba Buhari nan da 1 ga Mayu ya rattaba hannu kan dokar karin albashi.
 • Boko Haram: Rayukan Yara 432 sun salwanta a Arewa maso Gabas cikin shekarar 2018 – UNICEF.
 • Ba za mu bari a maimata abin da Saraki yayi a baya, a zaben bana ba – Sanatan APC.
 • Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta a kan zuwa Najeriya.
 • Alkali Abang yana so ‘Yan Majalisar da su ka sauya-sheka su kare kan su.

Voa Hausa

 • Ban Manta Da ‘Yan Matan Chibok, Leah Sharibu Ba – Buhari.
 • Za Mu Mika Mulki Ga Gwamnatin Farar Hula a Sudan – Burhan.

BBC Hausa

 • Afirka U-17: Najeriya ta doke Tanzania.
 • Ana ci gaba da alhinin rasuwar Justice Mamman Nasir.
 • Shekara biyar: Shin 'yan Matan Chibok na raye?

ـــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــ

Labaran kasar Misra

 • A yau aka sanya hannu a yarjejeniyar samar da manyan ayyukan raya kasa da makamashi, da sufuri da yawan bude ido ta nahiyar Afrika.. (7 April)
 • Shugaban kasa Abdulfattah Elsisi ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Guinea a wani rangadin da ya fara zuwa kasashen waje, wanda ya hada da kasar Amurka da kwadebuwa da Senegal… (7 April)
 • Taron shugabannin kwamitin da ke tsara gasar cin kofin nahiyar Afrika don tattaunawa akan yadda za a yi aiki kafin a raba rukunnai… (6 April)