Labaran ranar 14-5-2019
Talata, 14 Mayu, 2019
Labaran ranar 14-5-2019

Naij.com (Legit Hausa)

 • Majalisa ta fara shirin tabbatar da babban gwamnan CBN.
 • Yan fadan Saraki da Dogara sun fara ja da baya yayinda wa’adin shugabancinsu ya zo karshe.
 • FG za ta kafa kwamitin kaddamar da sabon karin albashi.
 • Ba na son a kai maka farmaki, Buhari ya gargadi Osinbajo.
 • Yanzu Yanzu: An nemi kotun zabe ta dakatar da rantsar da Buhari.
 • Patience Jonathan ta kasance tana daukan albashi 700k a wata duk da ta bar aiki – EFCC.

 

Premium Times Hausa

 • Babu shagulgula ranar rantsarwa, buki sai 12 ga watan Juni -Gwamnatin Tarayya.
 • Idan Najeriya ba ta ciwo bashi a Chana ba, ina za ta ciwo shi? –Amaechi.
 • Boko Haram sun kashe kwamanda da sojoji biyu.
 • BOKO HARAM: Akwai masu gudun hijira daga Najeriya sama da 90,000 a Kamaru.
 • NAFDAC ta kama jabun kwalaye 401 na abin sha da kuma wadanda wa’adin su ya cika.
 • Ganin masu fama da kuncin talauci da matsalar almajirci na gigita ni –Buhari.

 

BBC Hausa

 • 'Ana iya hukunta gwamnatin Kano kan karya umarnin Kotu'.

 

Voa Hausa

 • Boko Haram: Leah Sharibu Ta Cika Shekara 16 Da Haihuwa.
 • Ana Zargin Bashir Da Tunzura Jama'a Da Kashe Masu Zanga-Zanga.