Labaran ranar 15-1-2020
Laraba, 15 Janairu, 2020
Labaran ranar 15-1-2020


Miyagu sun yi gaba da wasu Malaman Makaranta a Jihar Edo.
Isa Ali Pantami ya fadawa Gwamnoni su janye karin farashin RoW.
Buhari ya yi magana kan hukuncin kotun koli, ya ce nasara ce ga mutanen Imo.
Muhimman abubuwa 7 game da sabon gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma.
Amfani 10 da kukumba ke yi a jikin dan adam.


Gwamnatin Kaduna Ta Kulle Bankuna Kan Harajin Naira Miliyan 292.
Shugaba Buhari Ya Jajantawa Shaikh Dahiru Bauchi Bisa Rasuwar Matarsa.
Shugaban Majalisar Datttawa Lawan Ya Taya Sabon Gwamnan APC A Imo Murna.
Ba Da Halastattun Kuri’u Ganduje Ya Ci Zabe Ba – Abba Gida-gida.
Ban Sayar Wa Makusantana Kadarorin Gwamnatin Kwara Ba – Tsohon Gwamna Adulfatah.
Kwaramniyar Siyasar Da Suka Faru A 2019.
Madarasatul Abubakar Cota Ta Yaye Mahaddata 21 A Tudun Wadar Zariya.Dakarun gwamnatin Sudan sun sake kwace ikon ginin hukumar tsaron kasar.
Kimanin bakin haure 1,000 aka ceto a gabar ruwan Libya a shekarar 2020
Shugaban kasar Congo Kinshasa yana son sa kaimi ga raya dangantakar dake tsakanin kasarsa da Sin.
Wani babban Malamin kirista dan kasar Kenya ya ce: muna samun kwanciyar hankali a Misra kuma muna rayuwa ba tare da tsoro ba.'Kuri'ar raba gardama ce za ta magance rikicin Kamaru'.Rundunonin Tsaro Jihohi Sun Saba Doka, In Ji Gwamnatin Tarayyar Najeriya.