Labaran ranar 15-5-2019
Laraba, 15 Mayu, 2019
Labaran ranar 15-5-2019


        Zababbun sanatoci 5 na zawarcin kujerar mataimakin Shugaban majalisar dattawa (jerin sunaye).
        Za’a kashe N4,068,000,000 wajen tarbar zababbun yan majalisun dokokin Najeriya 469.
        Dan Allah ku yafe mani kura-kuraina – Bindow ya roki mutanen jihar Adamawa.
       Gasar zakarun nahiyar Afirka: Najeriya ta fitar da zaratan yan wasan da zasu wakilceta.
       Mutanen Kwara su na so Lai ya cigaba da zama Minista a Najeriya.
       Ban ji dadin mugun zaman da muka yi da Saraki da Dogara ba – Inji Buhari.
       Wiwi: Najeriya za tayi asarar biliyoyi a kasuwannin Duniya - Akeredolu.
       Abinda zanyi a matsayina na shugaban taron gangamin majalisar dinkin duniya (UNGA) –Tijjani Bande.