Labaran ranar 16 - 08 - 2020
Lahadi, 16 Agusta, 2020
Labaran ranar 16 - 08 - 2020

Premium Times Hausa

 • Hukumar NAPTIP ta cafke mutumin da ake zargin yin fasikanci da yara kanana maza 12 a Sokoto .
 • KORONA: Kasashe 24 da Korona bata kashe koda mutum daya ba har yanzu.
 • Hukumar gwamnati ta rufe kamfanin sarrafa man gyada a Abuja .
 • KORONA: Mutum 325 suka kamu ranar Asabar, mutum daya ya rasu a Najeriya .
 • Gwamnatin Zamfara ta dauki nauyin matasa 200 don yin karatu a jami’ar NOUN.

Leadership A Yau

 • Warware Gardama A Kan Wane Ne Abdu Indole Da Shata Ya Yi Wa Waka (Goron Sallah).

Voa Hausa

 • Wasu 'yan Bindiga Sun Kashe Wani Dan Majalisar Jihar Bauchi a Dass.
 • Boko Haram Na Cusa Kananan Yara a Cikin Mayakanta.

hausa.legit.ng

 • Dakatar da sarakuna a kan ziyartar Buhari: Basarake ya yi martani ga gwamnan PDP.
 • Hukuncin kisa a kan batanci: CAN ta bayyana matsayarta.
 • Ku daura laifin rashin tsaro a kan shugabannin tsaro - Gwamna Masari.
 • Yanzu-yanzu: Tsohon gwamna a Najeriya ya mutu bayan gajeruwar rashin lafiya.

rfi.fr/ha

 • Ramaphosa ya janye dokar haramta sayar da barasa a Afrika ta Kud.
 • Gwamnan Borno na sanyaya gwiwar dakarunmu dake yakar ta'addanci – Sojoji.
 • Hafsoshin tsaro za a tuhuma kan matsalar 'yan bindiga ba Buhari ba – Masari.