
- An yi garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman.
- An kashe mutum 49 a harin masallacin New Zealand.
- Gyaran Dokokin Zabe: INEC Ta Yi Alkawarin Hada Kai Da Majalisa.
- Kotun Sauraron Kararrakin Zabe Ta Ba Buhari Da APC Damar Duba Kayayyakin Zabe.
- ‘Yan Sanda Sun Haramta Dukkanin Zanga-Zanga Muddin Babu Izininta A Bauchi.
- Kungiyar Gwadago Ta Bukaci Shettima Ya Biya ‘Yan Fansho Naira Biliyan 20 Kafin Ya Bar Ofis.
- Chelsea Za Ta Iya Lasha Gasar Europa – In Ji Hazard.
- Lukaku Ya Ji Ciwo Kuma Zai Yi Jinya Ta Sati Biyu.
- Sin Ta Kalubalanci Amurka Da Ta Dakatar Da Tsoma Baki Kan Harkokin Cikin Gida Na Sin Ta Hanyar Yin Amfani Da Batun Hakkin Dan Adam.
- Likitoci Musulmai Za su Gina Asibiti A Kaduna.
- Hazo Ya Karya Kwarin Kujerar Majalisar Gundumar Basawa.
- An Yi Kira Ga Babban Bankin Nijeriya Ya Kara Wa NIRSAL Da MFB Bashin Naira Biliyan 100.
- An Shirya Samar Da Karin Rijiyoyin Mai 37 A Nijeriya.
-Rundunar ‘Yan Sanda Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 17 A Birnin Gwari.
-Kar ku kuskura ku murde zaben jihar Bauchi - PDP ta gargadi INEC.
-UNEA ta kammala taronta da fitar da sabon tsarin samun makoma mai dorewa.
-WHO ta bayyana fatan kawo karshen annobar cutar Ebola a Kongo Kinshasa cikin watanni 6.
-Shugabannin kasahen duniya sun bukaci a dauki matakan kiyaye muhalli.
-An bude taron kasa da kasa na raya Afrika a Morocco.