Labaran ranar 16-5- 2019
Alhamis, 16 Mayu, 2019
Labaran ranar 16-5- 2019

Leadership A Yau

 • Nasarar Buhari Daga Allah Ne-Oba Na Legas.
 • Manoman Doya Sun Nemi Gwamnati Ta Kulla Yarjejeniya Da Tarayya Turai.
 • ‘Yan Siyasa Ke Dagula Tsaron Kasarnan, Inji Burutai.
 • NAFDAC Ta Yi Gargadi Kan Jabun Maganin Mura Da Ke Yawo A Gombe.
 • Tsohon Ministan Nijeriya Ya Bayyana Muhimmancin Kimiyya Da Fasaha.
 • Hukumar Kare Hakkin Dan Adam Ta NHRC Ta Yi Tir Da Kama Karuwai A Abiya.
 • Yanzu Kowa Zai Iya Duba Sakamakon Jarabawarsa A Shafinmu- Hukumar JAMB.
 • Za Mu Mayar Da Hankali Wajen Bunkasa Tattalin Arziki- Shugaban Afrika Ta Kudu.
 • Dakatar Da Tattaunawa Da Sojoji Suka Yi Ta Haifar Da Fargaba A Sudan.
 • Gwamnatin Nijar Ta Umurci Zaman Makokin Kwana Uku Kan Sojojinta Da Aka Kashe.
 • Ba Da Mu Za A Yi Wa Buhari Juyin Mulki Ba, Cewar Hedikwatar Tsaro.
 • NERC Taci Kamfanin AEDC Tarar Naira Miliyan 300.
 • Sama Da Naira Tiriliyan 30 Suka Shiga Asusun TSA Cikin Shekaru Hudu.
 • ’Yan Nijeriya Sun Samu Kwangilar Dala Miliyan 368 A Matatar Man Dangote.
 • NNPC Ta Kwato Dala Biliyan 1.6 Daga Hannun Kamfanoni – Baru.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Talakawa za su fara bore a Najeriya - Majalisa ta gargadi Buhari.
 • Babba a Gwamnati ya bada makudan kudi a gyara gidan wani Mai gadi a Jigawa.
 • Gwamnati na ta yi tasiri wajen inganta rayuwar al'umma a jihar Legas – Ambode.
 • Umahi zai bincki yadda VIO na karya su ka kashe wani tsoho a Ebonyi.

 

Premium Times Hausa

 • ‘Yan siyasar da suka fadi zabe ne ke haddasa matsalar tsaro a Najeriya – Buratai.
 • Atiku na kokarin yi wa Gwamnatin Buhari zagon-kasa – Lai Mohammed.
 • Lai Mohammed ya iya shirga karya – Atiku.

 

Voa Hausa

 • An Bukaci Kotu Ta Dakatar Da Rantsar Da Shugaba Buhari.
 • Wani Harin Kwantan Bauna Ya Kashe Sojoji 17 A Jamhuriyar Nijer.

 

BBC Hausa

 • 'Zuwan Buhari Umarah daraja ce ga Najeriya'.
 • An dakatar da tattaunawar mika mulki a Sudan.

 

DW

 • Kampanoni zasu taimakawa 'yan gudun hijira.

 

Aminiya

 • ‘Yan bindiga sun kashe mutum 20 a kauyukan Katsina.
 • Majalisa ta amince da Emefiele a matsayin Gwamnan CBN.