Labaran ranar 17-4-2019
Laraba, 17 Afirilu, 2019
Labaran ranar 17-4-2019


     Zaman Dar-Dar A Yola: DPO Ya Yiwa Wani Dan Banga Kisan Gilla A Adamawa.
     INEC Ta Musanta Zargin Da Shehu Sani Ya Yi Ma Ta Kan el-Rufai.
     Na Gaji Da Rike Kujerar Gwamna, Cewar Gwamna Wike.
     Farashin Danyen Mai Ya Ragu Zuwa Dala 71 Kan Kowacce Ganga Daya.
     Za A Fito Da Sababbin Tsare-Tsare A Gasar Firimiya.
     Saboda Ronaldo Juventus Za Su Iya Cin Kofin Zakarun Turai.
     Zan Iya Kamo Salah Da Aguiro, Cewar Aubameyang.
     SUBEB Za Ta Bayar Da Kwangilar Aiki Na Biliyan 4.5 A Bauchi.
     An Gargadi Masu Aikin Yiwa Kasa Hidima A Kan Yin Tafiye-tafiye Barkatai.
     An Sake Dawo Da ‘Yan Najeriya Daga Libya.
     Ma’aikata Sun Jadda Rokonsu Ga Buhari Kan Ya Taimaka Ya Sa Wa Dokar        Karin Albashi Hannu Kafin Mayu.
     Gidauniyar Ninerela Ta Wayar Da Kai Kan Kyamar Da A Ke Nunawa Masu Sida A Kaduna.
     Gwamnatin Jihar kebbi Ta kaddamar da Sayar da Takin Noman Rana Ton Dubu 886.
     Babu Karancin Man Fetur Da Zai Faru A Nijeriya – PPRA.
     Nijeriya Ta Bukaci Daukin Bankin AfDB A Kan Kayan Fasahar Zamani.
     Hukumar Sayar Da Hannun Jari Ta Bukaci Yin Hadaka Da Masu Kula Da Hada- Hadar Kudi.

 


      Harin Nasarawa: Al-Makura ya baiwa jami’an tsaro kwana 7 a kamo maharan.
      Hukumar Kwastam ta bude shafin gurbin daukan ma’aikata 3,200.
      Gobara ta ci majami’ar Notre-Dame a Paris.

 


      Janar Buratai yana neman hadin-kan Sarakuna wajen shawo kan matsalar tsaro.