Alhamis, 17 Faburairu, 2022

Labaran Ranar 17/2/2022
AMINIYA:
- Babu Jami’in Da Za Mu Yi Wa Rufa-Rufa A Badakalar Hodar Iblis —NDLEA.
- Liverpool Ta Je Har Gida Ta Lallasa Inter Milan Da Ci 2.
RFI:
- Nijar na karbar bakoncin taron ECOWAS kan ma'adinai da man fetur.
- Kassahen yamma sun yaba da fara janyewar dakarun Rasha daga Ukraine.
- EU ta soki Majalisar Rasha a yunkurin 'yantar da yankunan 'yan awaren Ukraine.
- An yi bikin ranar hadin kan kasa a Ukraine.
- EU na taro da shugabannin Afrika.
- Mutane 104 sun mutu a Brazil bayan an tafka ruwan sama.
Leadership Hausa:
- An Kaddamar Da Kundin Shirin Inganta Rayuwar ‘Yan Nijeriya.
- ’Yan Jaridu Sama Da Dubu 10 Na Kokarin Watsa Labaran Gasar Olympics Ta Beijing 2022.
- Abin Da Ya Sa Muka Ɓullo Da Tsarin Atisaye Ga Jami’an NIS A Bayelsa – CIS James.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- LOKACIN MU YAYI: Ɗan Ƴankin Arewa ta Tsakiya ya cancanci shugabancin Najeriya’ – Yahaya Bello.
- Bai wa masu ƙananan da matsakaitan sana’o’i damar rungumar hada-hadar kuɗaɗe a bankuna zai bunƙasa tattalin arzikin fasahar.
- ƘUNCIN RAYUWA: Ahmed Musa ya aika wa wani tsohon ɗan kwallon Najeriya kyautar naira miliyan biyu
DW:
- Faransa za ta janye dakaru daga Mali.
- Abin da EU da AU za su tattauna a taronsu.
VOA
- ‘Yan Sanda Na Bincike Kan Zargin Yunkurin Sace Mutum Takwas Daga Tashar Kawo A Kaduna.
- Hukumomin Nijar Sun Jaddada Aniyar Gudanar Da Bincike Kan Kisan Wani Dalibi.
- Yadda ‘Yan bindiga Suka Sace Wasu Dalibai A Jihar Rivers.
- Masu Nazarin Siyasa Na Ganin Matsalar Rashin Tsaro Ce Kalubalen Da APC Za Ta Fuskanta A Zaben 2023.
Legit:
- Kamar a Najeriya, Malaman Jami’a sun yi yajin-aiki a Birtaniya, su na kuka da Gwamnatinsu.
- Sojoji sun farmaki mafakar 'yan bindiga, sun hallaka kasurgumin shugaban 'yan bindiga Dogo-Umaru da wasu 41.