labaran ranar 18-2-2019
Litinin, 18 Faburairu, 2019
labaran ranar 18-2-2019

legit.ng
         Tinubu ya so APC ta tsaida wani mutum dabam a matsayin Sanatan Legas ta takiya.
         Akwai bukatar Mutanen Najeriya su san yadda ake ciki game da zabe – APC.
         Sanata Dino Melaye zai rabawa Mutane 10 Miliyan guda idan Atiku yayi nasara.
         Dage zabe: IPMAN ta bayar da umarnin rage farashin man fetur.
         Dage Zabe: INEC ta tabbata zabe ya gudana a mako mai zuwa – Amurka.
         Kamfanin Jiragen sama sun yi asarar biliyoyin dukiya sakamakon dage zabe.