Labaran ranar 18-3-2019
Litinin, 18 Maris, 2019
Labaran ranar 18-3-2019

                Kotun Kasar Tanzaniya Zata Rataye Malamin Da Ya Kashe Dalibinsa.

                Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Mozambique.

                An Gano Allurar Jabu A Nijar.

                Zidane Ya Na Son Real Madrid Ta Siyo Sterling.

                Solkjaer Ya Gayyaci Scholes Su Yi Aiki Tare A Manchester United.

                Solkjaer Ya Gayyaci Scholes Su Yi Aiki Tare A Manchester United.

                PDP Ta Zargi Okorocha Da Cire Naira Biliyan 17 Daga Bankuna A Cikin Kwana 3.

                Abin Da Ya Sa Muka Hana Atiku Bincikar Kayan Zabe –INEC.