Labaran ranar 18-4-2019
Alhamis, 18 Afirilu, 2019
Labaran ranar 18-4-2019

Leadership A Yau

           NOA Ta Kaddamar Da Gangamin Yaki Da Rikicin Bayan Zabe A Bauchi.

           A Aikace Ya Fi Kamata A Tuna Da Aminu Kano Ba Surutu Ba – Sheikh Khalil.

           Yunwa Da Tsoro Su Ne Abubuwa Mafi Muni Ga Kasa – Sarkin Kano.

           Zaben 2019: Yadda Gwamna Lalong Ya Tsallake Tarkon Wasu Jiga-jigan Jihar Filato.

           Masu Garkuwa Da Mutane Za Su Fuskanci Hukunci Mai Tsauri A Sabuwar Dokar ‘Yan Sanda.

           Za Mu Tabbatar Da Tsaron Arewa Maso Yamma Da Gabas – IGP Adamu.

           An Maka Ma’aikacin Banki Kotu Bisa Zargin Satar Kudin Ajiya Miliyan 15.

           Za Mu Tilasta Gwajin Kwakwalwa Ga Wanda Mu Ka Kama Da Tukin Ganganci – FRSC.

           Kungiyar Kwadago Matakala Ce Ta ’Yan Jari Hujja – Wanna.

           Ganduje Ya Jagoranci Tawagar Tattaunawa Da Bankin Musulunci A Jedda.

           Gwamnatin Nasarawa Ta Samar Wa Hukumar NSCDC Muhalli Don Tabbatar Da Tsaro.

           Yadda A Ka Gudanar Da Ta’aziyyar Galadiman Katsina Alkali Mamman Nasir.

Legit.ng

           Nasara ta mu ce a zaben gwamnan jihar Kogi – PDP.

           Cin zarafin 'ya'yan ta: PDP ta janye zanga-zanga a jihar Kano.

           Yan Najeriya miliyan goma ne zasu amfana da tsarin TraderMoni, inji Osinbajo.

           Buhari ya kira attajirin duniya Bill Gates, ya yaba masa a kan yakar cutar shan inna da kanjamau a Najeriya.

          Ba maganar cire tallafin mai a Najeriya - NNPC ta tabbatar da haka.

          Akwai yiwuwar NJC ta sabunta wa’adin CJN Tanko Mohammed.

          Kakakin majalisa: Kungiyar matasa sunce lallai Wase ne zabinsu.

          Mohammed Salah zai tashi daga Liverpool, zai fadi kulob din da zai koma.

Premium Times Hausa

          GUMURZU: An kashe Boko Haram 39, sojoji 20 sun jikkata.

          KASHE-KASHEN ZAMFARA: Sojoji sun damke Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Anka.

          Mahara sun kashe mutum daya sun ji wa mutane da dama rauni a jigawa.

          Buhari ya umarci ministoci su mika ayyukan su na shekaru hudu.

BBC Hausa

         Onnoghen: An haramta wa masa rike mukami tsawon shekaru 10 a Najeriya.

         Mohamed Salah ya shiga jerin mutum 100 mafiya tasiri a duniya.

         Sojoji sun kama 'yan uwan Omar al-Bashir.

         Sojoji sun hallaka 'yan Boko Haram 39 a Tafkin Chadi – MNJTF.

         Yadda wani matashi ke kera gabobin jikin mutum na roba a Najeriya.