Labaran Ranar 18-8-2019
Lahadi, 18 Agusta, 2019
Labaran Ranar 18-8-2019


Alpha Conde: Sarkin Kano ya tarbi Shugaban kasa da yaren Faransa.
Benuwai: Rikicin Gari da Gari ya barke a Karamar hukumar Kastina-Ala.
Tazarce: Hajiya Ummi El-Rufai ta shirya taron godiya na kwanaki a Garuruwan Kaduna.
A cikin wani katafaren gida a ka ajiye mu ba a kurkuku ba – Zakzaky.
Shugaba Buhari ya yi magana bayan IBB ya isa shekara 78 a Duniya.
Falmata Bulama: Iyaye da 'yan uwan matar aure sun juya mata baya saboda kubutar da mijinta daga kungiyar Boko Haram.
Sunaye da mukami: An zabi sabbin shugabanni a Kannywood.
‘Yan bindiga sun kashe mutum 4 masu zaman makoki a Binuwe – ‘Yan sanda.
Kada ku tausayawa ‘yan bindiga, umarnin Buhari ga sojojin Najeriya.
Gwamna Matawalle ya nada sabon shugaban ma'aikatan jihar Zamfara.
Buhari ya koma garin Abuja bayan kammala hutun sallah a Daura.
Kalli yarinya ‘yar shekara 12 da ta wallafa littafi.
Soja mazan fama: Sojojin Najeriya su ne na 4 a jerin sojojin Afirka mafiya karfi.
Falana ya gargadi gwamnatin tarayya a kan rashin lafiyar Zakzaky da matarsa.
Kafin Kirsimeti za mu shigar da kasafin kudin 2020 cikin doka - Sanata Lawan.
Buhari ya yabawa kwazon da gwamna Masari yake yi a jihar Katsina.
Gwamnatin Buhari ta fara aikin gina wani gada da zai hade Arewa maso Gabas da Abuja.
Gaba da gabanta: Mata Musulmai guda biyu da suka tsonewa Trump da kasar Isra'ila ido a duniya.
Shugabanci nagari: Buhari ya bukaci yan majalisa da su kasance masu gaskiya da adalci.
Hawaye sun kwarara yayin da rundunar Soja ta binne jami’anta 5 da Boko Haram ta halaka.


FIFA ta ki amincewa a buga Gasar Kofin Duniya na Mata a Kaduna.
KANJAMAU: Yadda kaurace wa shan magani ke yi mana cikas – Gwamnati.


Kada CBN ya ba da Dala don shigo da abinci – Buhari.
Ambaliya ta hallaka mutum 200 a Indiya.
Gargadin karshe kan ambaliyar ruwa.
Kofin Super: Liberpool ta yi zarra a yawan lashe kofuna a Ingila.
Yau za a fara Gasar La-Liga ta Sifen.Amnesty ta koka kan makomar 'yar majalisar Libya da aka sace.
Cutar Kyanda ta fi Ebola barna a Jamhuriyar Congo - MSF.
Ali Bongo ya bayyana ga jama'a karon farko cikin watanni 10.