Labaran ranar 19-3-2019
Talata, 19 Maris, 2019
Labaran ranar 19-3-2019

Leadership A Yau

 • PDP Ta Bugi Kirji: Ta Ce Za Ta Lashe Zabukan Da Za A Maimaita.
 • Zan Maka INEC A Kotu Kan Maimaita Zaben Bauchi -Gwamna Abubakar.
 • JAMB Ta Gabatar Da Sabbin Tsare-tsare Ga Jarabawar 2019.
 • ‘Buhari Ba Zai Tsoma Baki A Zabukan Da Za A Maimaita A Jihohi Ba’.
 • Gwamnatin Jihar Legas Ta Bada Umarnin Rushe Rubabbun Gine-gine.
 • Zaben Kano Ne Zai Zama Ma’aunin Adalcin Hukumar INEC –Kwankwaso.
 • Mun Tanadi Shaidu Sama Da 400 Don Kalubalantar Nasarar Buhari A Kotu –Jam’iyyar PDP.
 • Majalisar Dattawa Ta Amince Da 30,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi.
 • Zaben Gwamna: INEC Ta Bi Umurnin Kotu Wajen Dakatar Da Tattara Kuri’u A Bauchi.

Premium Times Hausa

 • Ranar cutar koda: Muna kira ga gwamnati kan a rage farashin kula da masu cutar –Kwararru.
 • TARIN FUKA:Rashin isassun magunguna da kula na yi wa yaki da cutar kafar angulu a Najeriya – Kwararru.
 • ICPC za ta kwace kadarorin Gidauniyar Shehu ‘Yar’Adua.

Voa Hausa

 • Zancen Tsame Bauchi Bai Taso Ba ---in ji APC.
 • Wani Yaro Dan Asalin Najeriya Ya Ba Duniyar Dara Mamaki.
 • Gwamnatin Jihar Adamawa Ta Kafa Kwamitin Bincike Harin Michika.
 • Hukumomi Da Shugabannin Addini A Nijar Sun Yi Allah Wadai Da Harin ChristChurch.

Legit Hausa (Naij.com)

 • Hatsarin jirgi: Majalisar dattawa ta yi jimamin mutuwar 'yan Najeriyar da suka mutu.