Labaran ranar 19-5-2019
Lahadi, 19 Mayu, 2019
Labaran ranar 19-5-2019

Leadership A Yau

 • Sabbin Masarautu:Gwamnonin Arewa Za Su Yi Wa Ganduje Da Sarki Sanusi Sulhu — Gwamna Shettima.
 • ‘Yan Sanda Sun Kama Tiramadol Katan 303 A Kano.
 • Jonathan: Da Addu’o’i Na Fuskanci Kalubalen Da Suke A Gabana.
 • Rundunar Yan Sandan Jihar Filato Ta Kaddamar Da Shirin ‘Operation Puff Adder’.
 • An Bayyana Kudin Hajjin Bana Daga Yankin Abuja.
 • Wasu Na Yi Wa Mambobin Kungiyar Manema Labarai A Yobe Barazana.
 • Ramadan: Kwamishina Ya Rarraba Wa Jama’a Abinci A Jihar Borno.
 • FIRS Ta Tara Naira Tiriliyan 1.5 A Zangon Farko Na 2019 — Fowler.
 • Ciyarwar Azumi: Gudunmawar Gwamnatin Neja Ga Musulmi.
 • Illolin Ruwan Sanyi Guda Takwas.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Aikin Umarah: Bidiyon shugaba Buhari yana sassarfa a tsakanin Duwatsun Safa da Marwa.
 • Babu shakka ana shiryawa Gwamnatin Buhari mugun nufi - Lai Mohammed.
 • Maniyyata za su kashe N1, 549,297.09 wajen sauke farali a Kaduna.
 • Da sauran rina a kaba: Karin albashi ya sa Gwamnatin Najeriya a sarkakiya.
 • Ta'addancin Boko Haram da Makiyaya manufa ce ta musuluntar da Najeriya – Obasanjo.