Labaran ranar 2- 12- 2019
Litinin, 2 Disamba, 2019
Labaran ranar 2- 12- 2019


Rasuwar Tijjani Rabiu Ta Yi Matukar Girgiza Ni, Inji Buhari.
AU Da Abokan Huldarta Sun Yaba Da Taron Tattauna Batutuwan Kasa Da Aka Gudanar A Kamaru.
Shugaba Geingob Na Namibia Ya Sake Lashe Zaben Kasar.
Amurka Ta Caccaki Macron Kan NATO.
An Mayar Da Bakin Haure 140 Zuwa Chadi Da Sudan Daga Libya.


AKWA-IBOM: Talakawa Sun Yi Korafi Kan Fenshon Tsohon Gwamna.
Burkina Faso: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 14 A Majami'a.


Ba Gwamnoni kurum Matar Shugaban kasa ta yi wa huduba a taron NSCIA ba – Inji NGF.
Zamfara: Kotu ta tsare tsohon kwamishinan Yari da aka gurfanar da laifin satar Shanu da garkuwa da mutane.