Labaran ranar 2-5-2019
Alhamis, 2 Mayu, 2019
Labaran ranar 2-5-2019

Leadership A Yau

 • Yawan Mutanen Nijeriya Ya Karu Zuwa Miliyan 201 –UNFPA.
 • Matasa A Zamfara Sun Kashe ‘Yan Bindiga A Fadar Sarki.
 • Zai Yi Wahala A Iya Hana Fetur Din Iran Yaduwa A Kasuwa -Sakataren OPEC.
 • ‘Yan Bindigan Zamfara Sun Kai Hari Makarantar Mata.
 • Shafin JAMB Bai Lalace Ba, Mu Na Tantance Baragurbi Ne, Cewar Hukumar.
 • Tsaro: An Bukaci Buhari Ya Kirkiro Guraben Aiki Ga Matasa.
 • Hukumar NRSC Ta Rarrashi Matuka Motoci Kan Wahalarhalun Aikin Kaduna Zuwa Kano.
 • Kakaki Unique Awards Ta Karrama Wasu Fitattun Mutane A Jihar Katsina.
 • Ranar Ma’aikata: NULGE Na Kokarin Gyaran Kundin Tsarin Mulki Don ’Yantar Da Kananan Hukumomi – Kwamred Gwarzo.
 • Malamai Da Limamai 150 Sun Halarci Taro Kan Tafsirin Bana A Jihar Neja.
 • Ranar Ma’aikata Ta Duniya: Ma’aikatan Jinya Da Unguwar Zoma Sun Zo Na Daya A Kano.
 • Katsina 2019: Dalilan Da Su Ka Sa Masari Ya Ci Zabe Da Kalubalen Da Ke Gabansa.
 • Jiragen Saman Kasashen Waje Sun Fara Sauka A Sabon Titin Jiragen Abuja.
 • Buhari Ya Kalubalanci Jami’o’i Su Samar Da Cigaba Na Kananan Matatun Mai.
 • Kwamitin Fadar Shugaban Kasa Ya Kwato Naira Miliyan 40 Daga Bankunan Kasuwanci.
 • Manchester United Ta Sanar Da Real Madrid Farashin Pogba.
 • Salah Ya Gargadi Van Dijk.
 • ’Yan Najeriya Ne Na Uku A Mafi Karancin Dadewa A Duniya.
 • Ranar Ma’aikata: Gwamnan Bauchi Zai Kafa Kwamitin Aiwatar Da Biyan Sabon Albash.
 • An Daure Wani Likita Sakamakon Mutuwar Wata ’Yar Bautar Kasa.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Hukumar INEC ba ta da hurumin rike min takardun shaidar samun nasarar zabe – Okorocha.
 • Hukumar FAAN ta rufe tashoshin jirgin sama na Gombe da Kebbi kan bashin N732m.
 • Gwamnatin mu ta shirya biyan N30,000 mafi karancin albashin ma'aikata a Kano – Ganduje.
 • Gwamnan Ebonyi ya sallami jami’ai 824.
 • Zan zamo gwamna na farko da zai biya karancin albashi N30,000 – Yari.
 • Gwamnan Katsina ya nuna rashin tabbass kan biyan mafi karancin albashi N30,000.
 • Buhari ya sauyawa ma’aikantasa wurin aiki kafin a rantsar dashi a karo na biyu.
 • Sanata Sani ya bayyana yadda za a tsere ma makircin masu dasa miyagun kwayoyi a filin jirgin sama.

 

Premium Times Hausa

 • RANAR MA’AIKATA: Gwamnatin Kano ta soke fifiko tsakanin mai Digiri da mai HND.
 • An yi garkuwa da masu dafa abinci hudu a makarantar mata dake Zamfara.
 • Yadda mafusata suka kashe mahara bakwai a Fadar Sarkin Birnin Magaji.

 

BBC Hausa

 • An rabawa makafi manhajar karatun Alkur'ani a Najeriya.